• Sun. Dec 8th, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Tirkashi! Jaruman Kannywood Da Akayi Lalalata Dasu Kafin A Sakasu A Film Sunyi Tonon Asiri

ByLucky Murakami

Jul 31, 2022

Barda zuwa wannan shafi namu, labarin da muke samu yau shine wasu naganin anya kuwa kalaman nan gaskiya duba an dade ana yayata irin wannan kalamai amma kuma daga ance jaruma ta fito ta fadi wanda ya nemeta suyi lalata sai kaji shiru.

Wasu matan kannywood da kuma yan tiktok sun fito suna fada cewa gaskiya dayawa wasu jaruman sai anyi lalata dasu sannan ake saka su acikin shirin film idan kuma kikaki amincewa tofa sai dai kiji anayi dan baza a sakaki acikin film ba.

Sai dai wasu naganin wannan kamar labarin kanzan kurege ne tunda har maganar ta shafi yan tiktok saman akwai takun saka tsakanin kannywood da kuma jaruman tiktok.

Amma mutane da dama naganin wannan bafa wani abun mamaki bane dan ance masu shirya shirin film suna lalata da mata kafin su saka su a film tunda su kansu matan a tsakanin su suna case din wata tana neman wata balle kuma ace namiji ya nemi mace wannan ai ba wani abu bane daza a tsaya ana tattaunawa akansa.

Sai dai kawai ayi addu’a Allah ya kawo mana gyara acikin masana’antar kannywood wa’yanda suka lalace kuma Allah ya shirye wa’yanda kuma basu lalace ba Allah ya kiyaye su Ameen.

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *