Maimuna Tsohuwar Matar Ado Gwanja Ta Bayyana Wacce Tayi Sanadiyyar Mutumar Aurenta.
Wani Labari Da Shafin Tashar Tsakar Gida Na YouTube Channel Yayi Bincike Akai Yayi Bincike Kan Wacce Tayi Sanadiyyar Mutuwar Auren Na Maimuna Da Ado Gwanja.
A Kwanakin Bayane Dai Muka Sami Labarin Mutuwar Auren Ado Gwanja Da Matar Tashi Maimuna Inda Auren Nasu Ya Mutu Ne Bayan Sunyi Shekaru Dayinsa.
Kuma Allah Ya Albarkace Su Da Haihuwar Yaro Guda Daya.
A Lokacin Mutuwar Auren Nasu Ne Magana Tabi Duniya Kan Cewa Auren Nasu Ya Mutu.
Inda Bayan An Tuntu6i Shi Ado Gwanja Da Maimunan Kowa Daga Cikinsu Ya Musanta Faduwan Lamarin.
Sai Kuma Daga Baya Sai Kowa Ya Fahimci Halin Da Ake Ciki Tsakaninsu, Inda Ya Tabbata Dai Auren Nasu Ya Mutu.
Ba Da Jimawa Ba Mun Kawo Muku Wani Labari Inda Mukace Muku Maimunan Wato Tsohuwar Matar Gwanjan Ta Kammala Iddarta A Inda Take Matsayin Allura Mai Rabo Ka Dauka.
Daga Baya Kuma Tashar Na Tsakar Gida Ya Wallafa Wannan Bidiyon Kan Cewa Tsohuwar Matar Na Ado Gwanja Ta Maganu. Kan Wacce Tayi Sanadiyyar Mutuwar Auren Nata.
Ga Bidiyon Mun Kawo Muku sai ku kalla
To kunji yadda kamarin ya kasance.