• Sun. Dec 8th, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Wanda Yafi Kudi Tsakanin Ali Nuhu Da Naziru Sarkin Waka

ByLucky Murakami

Jul 27, 2022

A yammacin wannan rana labarin da muke samu shine wasu daga cikin masu kallon shirin Fina finan hausa na masana’antar kannywood sunyi hasashe akan dukiyar Naziru sarkin waka Tare Da Ali Nuhu sarkin kannywood.

Majiyar Amihad.com ta tabbatar mana da cewa wasu daga cikin masoyanan nasu sunyi hasashe akan dukiyar Ali nuhu da kwatankwacin ta yakai kimamin N362m kudin Najeriya.

Yayinda shi kuma Naziru M. Ahmad yake da kimanin N100m, wanda haka ya sa Ali Nuhu ya zama Attajiri bisa Naziru sarkin waka da sauran Jaruman Kannywood.

[ads1]

Duk da yake saura Jarumai maza da mata suna ci gaba da tasowa wajen neman ingantaccen rayuwa da madogara na tattalin arziki a rayuwar su ta harkar fiim.

Masu karatu menene kuke gani dangane da wannan hasashen da wasu mutanan sukayi akan wannan lamarin kuyi mana comments, domin jin ra’ayoyin ku mungode.

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

One thought on “Wanda Yafi Kudi Tsakanin Ali Nuhu Da Naziru Sarkin Waka”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *