• Sat. Jun 22nd, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Wani Mutum Ya Yanke Gabansa Yana Cikin Mafarkin Yanka Nama

ByLucky Murakami

Aug 20, 2022

Wani mutum mai suna Kofi Atta dan kasar Ghana, ya yanke gabansa yana tsaka da bacci, in da ya ce mafarki ya yi yana yanka nama don yi wa ‘yan gidansu girki kamar yadda jaridar Aminiya ta rawaito.

kamar yadda muka samu labari majiyar amihad.com ta tabbatar mana da cewa mutumin ya yanke gabansa ne yana cikin baci inda ya shaidawa manema labarai cewa mafarki yayi cikin barcinsa na yana dafa abinci.

Wanda daidai lokacin da zai yanka nama ne cikin mafarkin ya kai ga yanke gabansa wanda hakan ya zama abun al’ajabi ga mutane.

Gadai hirai da yayi da manema labari inda ya tabbatar da faruwar lamarin da kansa.

A zantawarsa da BBC, Kofi ya ce ko bayan yanke gaban nasa bai farka daga baccin ba, har sai da aka kai shi asibiti don yi masa tiyata.

“Bacci ya dauke ni da rana ina zaune kan kujera, kuma ban san ma ya aka yi na dauko wukar ba.

“kawai dai na san na yi mafarki ina yanka nama ina mikawa dangina, ashe gabana nake yankewa.

“Zafin yankan bai sa na tashi daga baccin ba, sai ihu da nake a mafarki, duk jini ya wanke ni, sanda na farka har makwabta sun kai ni asibiti,” inji shi.

Mutumin dai, wanda manomi ne mai shekara 47, mazaunin garin Assim Akomfode ne da ke kasar ta Ghana.

Likitocin da suke kula da shi sun ce da zarar an kammala yi masa tiyata, zai koma daidai.

 

Shekara ta 90 amma ban taba saduwa da ko wacce ‘ya mace ba kuma lafiya ta garau nake

Ban taba fita daga kauyen mu da sunan bulaguro ba a cewar mutumin wanda Basarake ne, tun da aka haife shi bai taɓa fita waje daga ƙauyen sa ba, kuma yana fatan ya karasa sauran kwanakin rayuwarsa a kauyen nasu.

Shekara ta 90 amma ban taba saduwa da ko wacce ‘ya mace ba kuma lafiya ta garau nake.

Baizire din, ya bayyana cewa yana da matakin karatun firamare amma takaddar satifiket din bata da wani amfani a wurinsa saboda ya kasa samun wani aiki da shi.

Ban taba saduwa da ko wacce ‘ya mace ba kuma lafiya ta lau, ya bayyana cewa, yana son ya haifi yaro kamar sauran mutane amma ba shi da mata ko budurwa kuma bai taba kwanciya da kowace mace ba.

‘Yan uwan ​​mutumin mai shekaru 90, sun tabbatar da cewa dattijon garau yake, a hankalin sa da jikin sa da kuma tunanin sa, amma ba su san dalilin da ya sa har yanzu bai fara alaka da kowace mace ba.

Sun danganta yanayinsa da matsala ta aljanu, saboda sauran ’yan’uwansa ba haka suke ba.

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *