• Wed. Jan 15th, 2025

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Wannan Bidiyo Na Safara’u A Kan Gadon Bayan Mr 442 Ya Jawo Musu Matsala

ByLucky Murakami

Oct 2, 2022

Bidiyon Safara’u Kan Gadon Bayan Mr 442 Ya Jawo Cece Ku Ce, Anga Wani Bidiyo A Shafin Tiktok Na Mawakin Nan Mr 442 Tare Da Abokiyar Aikinsa Safara’u, Inta Suna Raira Wata Waka Tare Da Kwanciya Kan Gadon Bayansa.

A Kullun Dai Mawakan Suna Ta Kara Jawo Abun Surutu Domin Ire Iren Abubuwan Da Suke Aikatawa Yana Wuce Gona Da Iri. Yayin Da Su Kuma Ko A Jikinsu Abun Da Sukeyi Kwata Kwata Kamar Baya Damunsu.

Wakar Da Suke Rairawa Mai Suna Layi Layi. Ga Bidiyon Mun Kawo Muku.

https://www.youtube.com/watch?v=FjiFPnzN6xQ

Murja Ibrahim Tayi Bayani Kan Cewa Ita Tunda Suke Da Mr 442 Bai Taba Nemanta Da Alfasha Ba.. Haka Zalika Bai Taba Neman Safara’u Ba. Domin Ita Safara’u Ba Budurwarsa Bace. Sweet Malika Ce Budurwarsa.

Don Haka Mutane Su Daina Yada Jita Jita Da Sukeyi Kan Cewa Wai Mr 442 Yana Iskanci Dasu.

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *