A wani bincike na musamman da mukayi akan yaruwar manyan jaruma kannywood lokacin suna kananan yara, mun yi bincike mun samo abubuwan daya kamata ku sani dangane da rayuwar wasu jaruman kannywood suna yara.
A wannan karon ba iyaga labari ba har cikakken video mun kawo muku akan wannan labarin na jaruman kannywood domin ya kayarta daku kuma ku fahimce shi dakyau.
Kazalika Sarki Ali nuhu yana daya daga cikin manyan jaruman kannywood da zamu kawo muku sirrin sa tun daga yarintarsa a zuwa rayuwarsa a yau.
Muna fatan zakuji dadin kallon cikakken video mu akan manyan jaruman kannywood suna kananan yara, da kuma bayanai masu muhimmancin gaske daya kamata ku sani.
Adam a zango shima mun saka muku shi a cikin manyan jaruman kannywood da muka kawo muku labarin sa a cikin wannan rahoto namu wanda mukayi bincike akai.
Kuma dai, Mama Daso itama tana cikin matan kannywood lokacin tana karama tayi kiriniya, ita ma labarinta yana ciki wannan jawabi na wannan bidiyo.
Shu’aibu Lawan Kumarci fitaccen jarumi ne kuma yadade yana bada gummuwa a kannywood inda yayi fina finai da dama wanda da yawan mutane sunfi saninsa a fannin rawar dayafi takawa a cikin fina finan daya fito.
Har yanzu Kumurci yana daya daga cikin mazan da baza,a taba mantawa da shi ba Kannywood, domin yana daga cikin jarumai masu dogon zamani wanda sukaga jiya sukaga yau.
Wannan kadanne daga cikin jaruman kannywood da muka kawo muku tarihin su suna yara a cikin wannan bidiyo da zamu saka muku ku kalla.
Karda mu cikaku da surutu shafin amihad.com ya kawo muku cikakken wannan bidiyo a kasa:
Daha karshe muna fatan zakuci gaba dajin dadin finafinan da muke kawo muku a kowane lokaci Adam a zango, da sarki Ali nuhu, Mama daso, da rakiya mousse, Kumurci da ado gwanja duk muna yimusu fatan alkhairi da fatan Allah ya karawa rayuwar su albarka.
A kowane lokaci muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci, kuma muna fatan zakuci gaba da kasancewa tare damu.
Budurwa ta shawarci ‘yan mata Kada suji tsautsayin auren namiji da yake wanka sau 3 a rana
Wata kyakyawar budurwa mai ban dariya ta bawa ‘yan mata shawarar da ta jawo akayi ta tafka muhawara a kafofin sadarwa na zamani.
A wani rubutu da ta wallafa a shafin ta na twitter, ta baiwa ‘yan mata shawarar da suyi watsi da maganar auren duk wani namiji mai wanka sau uku a rana.
Sai dai kuma wani abin mamaki, shine, jami’ar Harvard ta fannin likitanci dake kasar Amurka ta taba wallafa wani rubutu wanda yake kama da abinda budurwar ta, hakan ya sanya wasu ke ganin abinda budurwar ta fada gaskiya ne.
Budurwar ‘yar asalin kasar Ghana dake zaune a Najeriya ta jawo kace nace a kafar sadarwa ta Twitter, bayan ta samu da dama sun ba ta goyon baya kan wannan magana da tayi.