Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto.
Innalillahi wa’inna ilaihiraji’una mun samu wani sabon labari mai matukar ban tausayi.
Wani matashi ya tafka wata aikaka aikar rashin imani da kuma tausayi akan wata yarinya.
Wannna yarin yar ba kowa bace face yar yayar wannan matashin da ya kashe ya rinyar.
Inda daga bisani ya binne ta a cikin kichin kuma ya fora tayils akanta tsabar rashin imani.