AMIHAD.COM
    • Admission
    • Education
    • Finance
    • Scholarship
    • Tech
    • Visa
    AMIHAD.COM
    Home » Yadda Aka Dan Sandan Daya Kwana Yana Lalata Da Budurwa Cikin Daki
    News

    Yadda Aka Dan Sandan Daya Kwana Yana Lalata Da Budurwa Cikin Daki

    Lucky MurakamiBy Lucky MurakamiOctober 25, 2022No Comments2 Mins Read
    Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr WhatsApp Email
    Share
    Facebook Twitter LinkedIn WhatsApp Pinterest Email

    Wani lauya mai rajin kare hakkin dan Adam, Prince Wiro, ya yi kira ga rundunar ‘yan sandan jihar Ribas da ta zakulo wasu ‘yan sanda da wata mata mai takaba ke zarginsa da yi mata fyade saboda take dokar covid-19 da tayi.

    Matar mai takaba mai shekaru 32 ta zargi wani dan sanda da ke aiki da ofishin Sakpenwa, karamar hukumar Tai, da saceta a ranar Talata inda ya kai ta masaukinsa sannan ya dinga yi mata fyade bayan tsorata ta da yayi da bindiga.

    Ta ce: “Ina komawa gida daga Bori a Fatakwal lokacin da na hadu da dan sandan a kan titi. Sun tsareni saboda ban saka takunkumin fuska ba. Sun tsareni na dogon lokaci.

    “Bayan nan, sun kai ni wani wuri inda suka ce za su wuce da ni ofishinsu amma basu kaini ba.

    “Bayan wani lokaci, sun kaini masaukinsu inda daya daga cikinsu ya dinga yi min fyade har asuba.” A yayin martani a kan abinda ya faru, Wiro, ya bukaci rundunar ‘yan sandan da ta fara bincike a kan wannan zargin.

    Ya ce: “Babu adalci a kan yi wa mace fyade saboda ta take dokar jihar Ribas na kin amfani da takunkumin. Ina tsammanin ‘yan sandan za su yi wani abu a kai.

    “Kun san akwai wani umarni da sifeta janar na ‘yan sandan Najeriya ya bada na yin duk abinda ya dace wurin kawo karshen fyade.

    “Wacce abun ya faru da ita ta sanar da aukuwar lamarin tun bayan da aka kai ta gidan.

    “An kaini masaukin baki a kan takunkumin fuska na N100.

    “Abun da bada mamaki. Yana son yin lalata da ni. Zai kashe ni.

    Ya hana ni daukar waya kuma yana barazanar kwace wayata,” ta tura a matsayin sakon kar ta kwana. Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, Nnamdi Omoni, ya ce ana duba lamarin. Ya ce matar ta kai rubutaccen bayani a kan abinda ya faru.

    Ya ce: “ana duba lamarin a halin yanzu. Ana kokarin gano ‘yan sandan da suka aikata abinda ake zargin kuma za a dauka mataki.”

    Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr WhatsApp Email

    Related Posts

    Yadda Wata Matar Aure Ta Kama Mijinta Yana Cin Amanarta Ba Kunya Ba Tsoron Allah

    December 25, 2022

    Karshen Duniya Yazo: Yadda Dalibi Ya Dirkawa Malamarsa Ciki

    December 12, 2022

    Wani Dalibi Ya Kashe Kansa Saboda Ya Kasa Mallakar Wayar Naira Dubu Hamsin

    November 27, 2022

    An Kama Likitan Bogi Daya Dirkawa Yan Mata Hudu Ciki

    November 26, 2022

    Yadda Mahaifiyar Budurwa Tasa Saurayi Ya Dirkawa ‘Yarta Ciki

    November 25, 2022

    Yadda Aka Kama Malamin Addini Yana Lalata Da Yan Mata Biyu Yan Uwan Juna

    November 23, 2022
    Add A Comment

    Leave A Reply Cancel Reply

    Check Also

    Ya Kamata Kusan Da Wadannan Tsaruka Na Tallafi Da Ake Bawa Yan Nigeria

    January 27, 2023

    FG Begins SMEDAN ₦1.5m Loan – Application Portal

    January 20, 2023

    How to Obtain an Ecowas ePassport as a Holder of a Nigerian Passport

    January 20, 2023

    Easy Way to Apply for a Visa in Nigeria

    January 20, 2023

    Apply 2023 Microfinance Bank Kaduna Recruitment

    January 20, 2023
    • About Us
    • Contact Us
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions
    Copyright © 2023 AMIHAD.COM | All Right Reserved.

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.