Close Menu
    AMIHAD.COM
    • Admission
    • Education
    • Finance
    • Scholarship
    • Tech
    • Visa
    AMIHAD.COM
    News

    Yadda Aka Kama Wani Kwarto Daya Shahara Wajen Shiga Gidajen Amare Don Taya Mazajensu Cin Amarci

    Lucky MurakamiBy Lucky MurakamiNovember 1, 2022No Comments2 Mins Read

    An kashe wani mutum mai suna Johane Mareya bayan an kama shi yana lalata da wata matar aure a gidan ta, sakamakon haka mijin matar ya kashe shi nan take.

    Dan shekara 27 mijin matar mai suna Oscar Mazorodze, dan asalin kauyen Chirindagomo, a Chief Chireya da ke Gokwe ta Arewa a kasar Zimbabwe, ya fada hannu kuma aka gurfanar da shi a gaban Alkalin Kotun Majistare Mai suna Busani Sibanda, a garin Gokwe bisa zargin kashe Mareya.

    An yi zargin cewa ranar 5 ga watan Maris, Mazorodze ya bar wajen aiki da wuri kuma ya dawo gida da misalin karfe 3 na rana, amma ya tarar da an rufe kofar daki daga ciki, sai ya banke kofar kuma ya wuce zuwa cikin kuryar daki, inda ya yi ido biyu da Mareya yana lalata da matarsa Brenda Dhlodhlo tsirara turmi tabarya.

    Nan take ya dauki wukar aikin gida na mata ya dinga caka wa Mareya a ko ta ina a jikinsa.

    Makwabta da suka ji karar rigima da ake yi a gidan, sun kai Mareya Asibitin garin Gokwe, inda Likita ya tabbatar da mutuwarsa.

    Mai shari’a Busani Sibanda, ya tasa keyar Mazorodze zuwa Kurkuku har zuwa ranar 19 ga watan Maris, kuma ya shawarce shi cewa zai iya neman beli a babban Kotu.

    Related Posts

    Tofah Bayan Ganin Bidiyon Tinubu Yana Motsa Jiki, Malmai Sun Fara Zazzago Martani

    January 11, 2024

    Yadda Wata Matar Aure Ta Kama Mijinta Yana Cin Amanarta Ba Kunya Ba Tsoron Allah

    December 25, 2022

    Karshen Duniya Yazo: Yadda Dalibi Ya Dirkawa Malamarsa Ciki

    December 12, 2022

    Wani Dalibi Ya Kashe Kansa Saboda Ya Kasa Mallakar Wayar Naira Dubu Hamsin

    November 27, 2022

    An Kama Likitan Bogi Daya Dirkawa Yan Mata Hudu Ciki

    November 26, 2022

    Yadda Mahaifiyar Budurwa Tasa Saurayi Ya Dirkawa ‘Yarta Ciki

    November 25, 2022
    Add A Comment
    Leave A Reply Cancel Reply

    • About Us
    • Contact Us
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions
    Copyright © 2025 AMIHAD.COM | All Right Reserved.

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.