AMIHAD.COM
    • Admission
    • Education
    • Finance
    • Scholarship
    • Tech
    • Visa
    AMIHAD.COM
    Home » Yadda Aka Kama Wani Matashi Yana Saduwa Da Akuwa
    News

    Yadda Aka Kama Wani Matashi Yana Saduwa Da Akuwa

    Lucky MurakamiBy Lucky MurakamiAugust 7, 2022No Comments3 Mins Read
    Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr WhatsApp Email
    Share
    Facebook Twitter LinkedIn WhatsApp Pinterest Email

    Labarin da muke samu shine kungiyar ‘yan sintiri ta jihar Ogun mai suna Amotekun ta kama wani mutum mai suna Ibrahim Ismaila bisa zargin yin lalata da akuya. An kama Ismaila a kauyen Ilu-Tuntun da ke karamar hukumar Ifo.

    Wannan rayuwa dai akwai abun mamaki acikinta, shiyasa bahaushe yake cewa inda ranka kasha kallo.

    Kwamandan rundunar ta Amotekun, David Akinremi, ne ya bayyana haka a farkon wannan makon,wanda ya ce an kama wanda ake zargin ne sakamakon tona asirinsa da Jimoh Opeyemi, ya yi wanda ya ce, ya ga Ismaila lokacin da yake saduwa da akuyar.

    Lamarin dai ya janyo mutane na ta tofa albarkacin bakinsu, domin a ganin su wannan ba karamin abin kunya ba ne ga wanda aka kama saboda duk da darajar da Allah ya yi masa ta dan’adam bai gani ba, sai ya kaskantar da kansa ya sadu da.

    Hattara Yadda Aka Kama Matashin Dake Yaudara Yan Mata Yakai Otel Sannan Ya Sace Musu Iphone Dinsu

    Yan sandan jihar Legas sun kama wani mutum mai shekaru 36, Ifeanyi Ezennaya, kan zargin sace wa mata shida wayoyinsu na iPhone da kudinsu ya kai N4m bayan shayar da su kwaya.

    Kamfanin Dillancin Labarai na kasa, NAN, ta rahoto cewa lamarin ya faru ne a ranar Talata a Falolu Street, Surulere Legas, The Punch ta rahoto.

    Ezennaya, ya kai yan matan Otel ne sannan ya saka wani sinadari da ba a sani ba cikin abin shansu sannan ya sace musu wayoyi da sauran ababe masu daraja.

    Daya daga cikin yan matan da abin ya faru da ita ta shaidawa NAN cewa ta hadu da shi ne kwanaki kadan da suka wuce wurin bikin bazday din kawarta.

    A bayanin wasu daga cikin yan matan da ya yaudara sun bayyana cewar ”Mun hadu da shi a mashaya, ya taho wurin mu ya gabatar da kansa ya ce sunansa Emeka, ya yi ikirarin bai dade da dawowa ba daga Switzerland kuma yana son mu zama abokai.

    “Mu biyu muka bashi lambar waya.

    A ranar Talata, ya kira mu ya ce mu tafi otel mu shakata, muka yarda.

    “Ya kai mu dakin da ya riga ya biya.

    “Ya fito da giya da wasu ababen sha daga firinji ya zuba mana, shikenan abin da za mu iya tunawa,” in ji ta.

    Wata daban ta ce da suka farka bayan awa shida ba su gan shi ba.

    “Mun sha giyan misalin karfe 7 na yamma, mun farka 10 na safe muka ga an sace mana iPhones shida, agogo, sarkar gwal da wasu abubuwa.

    A lokacin ne muka gane an saka mana kwaya a abin sha,” in ji ta.

    Yan sanda sun kama wanda ake zargin a wani otel a ranar Alhamis a Allen Avenue, lkeja inda ya ke shirin yi wa wata macen fashi.

    Su ko a nasu bangaren yan sanda sunyi martani kan wannan lamarin kamar haka’Kakakin yan sandan Legas, SP Benjamin Hundeyin, ya tabbatar da labarin ya ce wanda ake zargin yana shayar da matan kwaya ne sannan ya sace kayansu ,A cewarsa har yanzu ba a gano wayoyin ba.

    Masu sauraranmu a koda yaushe bayan kun karanta wannan labarin zamu so karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci sannan muna da bukatar da ku danna mana alamar kararrawar sanarwa.

    Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr WhatsApp Email

    Related Posts

    Yadda Wata Matar Aure Ta Kama Mijinta Yana Cin Amanarta Ba Kunya Ba Tsoron Allah

    December 25, 2022

    Karshen Duniya Yazo: Yadda Dalibi Ya Dirkawa Malamarsa Ciki

    December 12, 2022

    Wani Dalibi Ya Kashe Kansa Saboda Ya Kasa Mallakar Wayar Naira Dubu Hamsin

    November 27, 2022

    An Kama Likitan Bogi Daya Dirkawa Yan Mata Hudu Ciki

    November 26, 2022

    Yadda Mahaifiyar Budurwa Tasa Saurayi Ya Dirkawa ‘Yarta Ciki

    November 25, 2022

    Yadda Aka Kama Malamin Addini Yana Lalata Da Yan Mata Biyu Yan Uwan Juna

    November 23, 2022
    Add A Comment

    Leave A Reply Cancel Reply

    Check Also

    Ya Kamata Kusan Da Wadannan Tsaruka Na Tallafi Da Ake Bawa Yan Nigeria

    January 27, 2023

    FG Begins SMEDAN ₦1.5m Loan – Application Portal

    January 20, 2023

    How to Obtain an Ecowas ePassport as a Holder of a Nigerian Passport

    January 20, 2023

    Easy Way to Apply for a Visa in Nigeria

    January 20, 2023

    Apply 2023 Microfinance Bank Kaduna Recruitment

    January 20, 2023
    • About Us
    • Contact Us
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions
    Copyright © 2023 AMIHAD.COM | All Right Reserved.

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.