AMIHAD.COM
    • Admission
    • Education
    • Finance
    • Scholarship
    • Tech
    • Visa
    AMIHAD.COM
    Home » Yadda Aka Turawa Angon Bidiyon Tsiraicin Amarya Suna Cikin Shagalin Daren Farko Na Aurensu
    Family & Relationships

    Yadda Aka Turawa Angon Bidiyon Tsiraicin Amarya Suna Cikin Shagalin Daren Farko Na Aurensu

    Lucky MurakamiBy Lucky MurakamiOctober 22, 2022No Comments2 Mins Read
    Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr WhatsApp Email
    Share
    Facebook Twitter LinkedIn WhatsApp Pinterest Email

    Tsohon saurayi ya haddasa mutuwar auren tsohuwar budurwarsa a daren da akayi daurin aurenta Ango kuwa ya mikawa Amaryar takardar saki ana cikin shagalin biki ba tare da bata lokaci ba Amaryar tace ta yi watsi da tsohon saurayin ne saboda ta gano basu dace da juna ba.

     

    A daren farko ya mutu yayinda ake tsakiyar shagalin biki lokacin da Ango ya samu sakon hotunan Amaryarsa na irin lalatan da tayi a shekarun baya kafin su hadu.

    Shafin LISA ya ruwaito cewa ngon ya samu wasika tattare da katin Memory da wani ya turo yana zargin Amaryar da kasance mutuniyar banza. Hakan ya sa Angon ya hanzarta wajen kallon abinda ke cikin Memorin.

    Ya shige cikin daki shi kadai don gani Ango ya shiga daki idan ya gano wani tsohon saurayinta ne ya aiko da sakon cike da hotunansu na da suna badala.

    Wannan abu bai yiwa angon dadi ba kuma take ya yanke shawarar kawo karshen shagalin da ake yi.

    Amaryar ta yi tsokaci kan lamarin Daga baya Amaryar ta bayyana cewa lallai sun yi soyayya da tsohon saurayin amma daga baya suka fahimci cewa basu dace da juna ba.

    Sai ta yanke shawarar watsi da shi tunda iyayenta sun sama mata sabon saurayin da ya dace da ita. Tsohon Saurayin ya bukaci ta ziyarcesa ana gab da aure Ta kara da cewa tsohon saurayin ya bukaci ta kawo ziyara gidansa ana sauran yan kwanaki da aure amma tayi banza da shi.

    Ta ce ba ta son ta sake maimaita irin kura-kuran da tayi a baya saboda tana son fara sabuwar rayuwa da mijinta.

    Ashe wannan abu bai yiwa tsohon saurayin dadi ba inda ya fara dura mata ashariya kuma yayi alkawarin tona mata asiri.

    Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr WhatsApp Email

    Related Posts

    Yadda Kanin Miji Ya Dirkawa Amaryar Yayansa Ciki A Nasarawa

    November 19, 2022

    Sati Biyu Kacal Da Yin Aure Amarya Ta Bukaci Ango Ya Saketa Saboda Baya Iya Gamsar Da Ita A Kan Gado

    November 18, 2022

    Yadda Ake Kwalliyar Maida Tsohuwa Yarinya

    November 7, 2022

    Lokuta Da Yawa Maza Yan Iska Sunfi Iya Soyayya Wata Budurwa Ta Kira Ruwa

    November 5, 2022

    Yadda Ango Yayi Dawowar Bazata Ya Kama Matarsa Da Babban Abokinsa Suna Cin Amanarsa

    November 4, 2022

    Bidiyon Hira Da Matar Da Take Auren Maza Biyu Kuma Suke Kwana Kan Gado Daya

    November 3, 2022
    Add A Comment

    Leave A Reply Cancel Reply

    Check Also

    Ya Kamata Kusan Da Wadannan Tsaruka Na Tallafi Da Ake Bawa Yan Nigeria

    January 27, 2023

    FG Begins SMEDAN ₦1.5m Loan – Application Portal

    January 20, 2023

    How to Obtain an Ecowas ePassport as a Holder of a Nigerian Passport

    January 20, 2023

    Easy Way to Apply for a Visa in Nigeria

    January 20, 2023

    Apply 2023 Microfinance Bank Kaduna Recruitment

    January 20, 2023
    • About Us
    • Contact Us
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions
    Copyright © 2023 AMIHAD.COM | All Right Reserved.

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.