• Thu. May 23rd, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Yadda Babban Abokin Ango Ya Yaudari Amarya Da Sabuwar iPhone Yayi Lalata Da Ita Ana Gobe Daurin Aure

ByLucky Murakami

Oct 31, 2022

Ana saura watanni biyu a daura mata aure da saurayin da sukayi shekaru 2 da rabi suna soyayya, sai gashi kwadayi da son zuciya ya jawo mata rashin wannan mijin da aka sa musu rana.

Al’amarin ya faru ne inji mai bamu labarin bayan da abokin saurayin nata na kusa ya yaudareta da Iphone 13.

Aka ce bayan ya saya mata ne a ranar da zai bata ya gayyaceta otel yayi lalata da ita sannan yabata wayar.

Sai dai asirin nasu ya tonu ne bayan da abokin saurayin nata ya sake ka karban wayar da sunan zai sakamata wani na’ura.

Kawai sai yace mata ya fasa kyautan bayan daya yi zina da ita sau 5.

A wani sakon murya data yi kokarin turawa abokin saurayin ta amma sai tayi kuskuren turawa wanda zai aureta.

Hakan yasa yaji yadda akayi ya yaudareta kuma yayi zina da ita har sau biyar.

Wannan ne kuma yasa nan take cikin fushi saurayin ya shelanta fasa auren inda yaso ya yada sakon voice din amma aka hanashi yin hakan.

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *