Cikin yan kwanakin nan bayan warkewawarta daga rashin lafiya jarumar kannywood Maryam Yahaya takan tafi yawon shaqatawa qasashen waje domin hutawa.
Kazalika a wannan lokacin ma birthday na jarumar ya sameta tana qasar Dubai inda tayi bikin a can.
Ga kadan daga cikin zafafan hotunan da ta sake a shafin ta na instagram: