• Fri. Jun 21st, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Yadda Maigadi Ya Dirkawa “Yan Gida Daya Su Uku Ciki Asirinsa Ya Tonu

ByLucky Murakami

Sep 30, 2022

Maigadi yayi ma ‘yan gida daya ciki su Uku a kasar kenya.

An gano wasu ‘yan mata su 3 dauke da ciki a kenya inda ake tsammanin maigadin gidansu ne ya musu cikin.

Iyayen wannan yara sun kasance masu tsanin tsaro da sa ido akan yaransu inda suke ta kokarin ganin cewa sun sami tarbiyya ta gari, iyayen sun tsare yaran nasu ne cike da tsaro da kulawa batare da suna fita ko cudanya da wasu ba.

Iyayen yaran wanda mabiya addinin kirista ne sun cika da mamaki bayan da sukaga kowacce a cikin yaran nasu na dauke da ciki, duba da irin tsananin da aka saka akansu.

Bayan sun tambayi yaran wake da alhakin aikata wannan laifi, daya daga ciki tace maigadin filawan gidansu shine ya aikata musu hakan.

Maigadin wanda ba’a bayyana sunan shi ba yace, bashi da laifi domin sune suka sakashi a cikin tsaka mai wuya sakamakon kulle da iyayensu suke musu wanda yahanasu ganin samarin su da abokansu.

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *