AMIHAD.COM
    • Admission
    • Education
    • Finance
    • Scholarship
    • Tech
    • Visa
    AMIHAD.COM
    Home » Yadda Na Kama Mijina Yana Kallon Hotunan Batsawa, Wata Matar Aure Ta Koka
    Family & Relationships

    Yadda Na Kama Mijina Yana Kallon Hotunan Batsawa, Wata Matar Aure Ta Koka

    Lucky MurakamiBy Lucky MurakamiAugust 26, 2022No Comments3 Mins Read
    Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr WhatsApp Email
    Share
    Facebook Twitter LinkedIn WhatsApp Pinterest Email

    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara.

    Babban abun bakin ciki shine shi da kansa yake tambyasu su aiko masa dashi. Idan yagani sai kaji yace yayi missing dinsu kuma dasuna kusa da sai yayi making love dasu, duk lokacin da na bude wayansa zanga ire-iren wannan pictures a wayarshi.

    Wanima zakaga mace da namiji suna saduwa ni kuma narasa ta inda zan masa magana saboda zaice ina masa bincike awaya.

    Kuma zamuyi fada da shi, kullun hankalina atashe yake bana samun isashshen barci. Idan na tuna halin da mijina yakeciki, malam tambayata anan ya halatta narika daukan nawa hoton tsirara ina tura masa a waya kozai rage kallon na matan banza ko kuwa?

    Ina neman shawara da adduarka Mal wassalam.

    AMSA

    Wa alaikis salam wa rahmatullahi Ta’ala wa barakatuh.

    Hakika abinda mijinki yake aikatawa, ko kadan bai dace ba. ya kauce ma hanyar Allah. Kuma ya afka cikin manyan manyan ALKABA’IR.

    Shi dai kallo izuwa ga matar da ba taka ba, haramun ne koda ba tsirara take ba. Shi kuwa kallon tsaraici, Allah (Swt) ya la’anci masu yi, kumq ya la’anci masu nuna tsaraicin nasu da gangan don akalla.

    Mijinki yana nuna miki Qarara cewa show mazinaci ne kenan. Saboda haka shawarar da zan baki anan it a ce : Ki bi abun ahankali. kar ki sanya gaggawa ko husuma acikin sha’anin. in ba haka about n zai iya rikicewa.

    1. Ki samu mijinki kiyi masa wa’azi cikin murya mai sanyi. Ki gaya masa cewa Allah (swt) ya umurci muminai maza su rintse idanuwansu, su kiyaye al’aurarsu daga zina da dangoginta.

    Manzon Allah (saww) acikin wani hadisi yana cewa :

    “SHI KALLO, KIBIYA NE MAI TSANANIN GUBA DAGA CIKIN KIBIYOYIN IBLIS. DUK WANDA YA BAR KALLON DON TSORON ALLAH, TO ZAI SAMU (QARUWAR) IMANI WANDA ZAI RIKA JIN ZAQINSA AZUCIYA”.

    Kiyi masa wa’azi sosai ki tsoratar dashi game da mummunan Sakamakon da zai riska idan bai tuba ba. Ki gaya masa yaji tsoron ranar tashin Alqiyamah, ranar da Allah zai sanya gabobin jikinsa su rika magana suna bada shaida akan laifuffukan da ya aikata.

    2. Idan yaki kin wa’azin naki, to babu laifi ki hadashi da wani mai hankali daga cikin abokansa domin yayi masa nasiha. Insha Allahu zai ji kukq zai yarda.

    3. Kar ki dauki irin mummunar hanyar da wadancan matan suka bi. Domin kuwa idan kika zuba masa Hotunanki Tsirara acikin wayarsa, zata yiwu watarana wani daga cikin abokansa ko ‘yan uwansa ya dauki wayar, kuma ya leka ciki ya ganki tsirara. kinga wannan bai yi daidai ba.

    Babban abinda mijinki yake bukata daga gareki shine ladabi, biyayya, da nasiha agareshi cewa yaji tsoron gamuwarsa da Ubangijinsa.

    4. Ki matsa ma mijinki ya rika halartar jam’in sallolinsa a masallaci, kuma ya rika karanta Alqur’ani ayawancin lokutansa.

    5. Ki sanyashi cikin addu’o’inki ako yaushe. Kuma muma muna yi miki fatan Allah ya shiryi mijinki ya cire masa son zina. ya cika masa zuciyarsa da tsoron Allahl.

    WALLAHU A’ALAM.

    Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr WhatsApp Email

    Related Posts

    Yadda Kanin Miji Ya Dirkawa Amaryar Yayansa Ciki A Nasarawa

    November 19, 2022

    Sati Biyu Kacal Da Yin Aure Amarya Ta Bukaci Ango Ya Saketa Saboda Baya Iya Gamsar Da Ita A Kan Gado

    November 18, 2022

    Yadda Ake Kwalliyar Maida Tsohuwa Yarinya

    November 7, 2022

    Lokuta Da Yawa Maza Yan Iska Sunfi Iya Soyayya Wata Budurwa Ta Kira Ruwa

    November 5, 2022

    Yadda Ango Yayi Dawowar Bazata Ya Kama Matarsa Da Babban Abokinsa Suna Cin Amanarsa

    November 4, 2022

    Bidiyon Hira Da Matar Da Take Auren Maza Biyu Kuma Suke Kwana Kan Gado Daya

    November 3, 2022
    Add A Comment

    Leave A Reply Cancel Reply

    Check Also

    Ya Kamata Kusan Da Wadannan Tsaruka Na Tallafi Da Ake Bawa Yan Nigeria

    January 27, 2023

    FG Begins SMEDAN ₦1.5m Loan – Application Portal

    January 20, 2023

    How to Obtain an Ecowas ePassport as a Holder of a Nigerian Passport

    January 20, 2023

    Easy Way to Apply for a Visa in Nigeria

    January 20, 2023

    Apply 2023 Microfinance Bank Kaduna Recruitment

    January 20, 2023
    • About Us
    • Contact Us
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions
    Copyright © 2023 AMIHAD.COM | All Right Reserved.

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.