Close Menu
    AMIHAD.COM
    • Admission
    • Education
    • Finance
    • Scholarship
    • Tech
    • Visa
    AMIHAD.COM
    Entertainment

    Yadda Safara’u Ta Rungume Mr 442 A Sabon Wasan Da Sukayi Abin Sai Wanda Ya Kalla

    Lucky MurakamiBy Lucky MurakamiOctober 14, 2022No Comments2 Mins Read

    Har yanzu ana gidan jita wanda wa’yannan mawaka basu daina abinda suke aikatawa a baya ba wanda ake ganin kamar abin yaja baya ashe dai karuwa yake wanda aka Kara hangosu a wani sabon wasa da sukayi safara’u tana rungume shi kuma duk acikin wasa.

    Ya dai kamata gwannati ta dauki mummunan mataki domin har yanzu abin nasu kara gaba yake me makon yaja baya amma kuma sai tunzura gaba yake wannan abu da yawa yake duk yadda malamai suke fadakarwa amma ko kadan suba a gabansu ba Allah ya kyauta.

    Tun sanda sukayi wasa a kasar Maiduguri basu sake wani wasan ba sai wannan karan wanda ake cewa kodai sunja baya da irin wannan abubuwan a wanan kasar saboda yadda gwannati da kuma malamai dama jama’ar gari suka sa musu ido shine ake ganin kamar sunja baya.

    Ashe dai wa’yannan mawakan babu abinda ya ragu saima abinda ya karu Allah ya shirya ashirin gaskiya wannan mawakin ya jefa rayuwar wannan yarinyar acikin wani irin hali wai kuma a hakan da sunan rage mata radadi na korarta da akayi daga kannywood ne Allah ya shirya Amin.

    https://youtu.be/QsueopOUMVY

    Daman a kwanaki ta fada cewa ita a yadda take kallo dan mace tana shiga cikin yan uwanta maza do ba wani abu bane matukar ba alfasha zasu aikata dan haka ita ta tasone acikin maza ta saba da mu’amala dasu bayajin wani Dar danta shiga cikin yan uwanta maza.

    Related Posts

    Uba Ya Hada Baki Da Abokinsa Sun Yiwa Yarsa Fyade

    November 26, 2022

    Kalli Bidiyon Sabuwar Rawar Da Safara’u Tayi Wanda Ta Jawo Mata Matsala Wajen Mutane

    November 24, 2022

    Kalli Abinda Mutane Suka Yiwa Hamisu Breaker Lokacin Da Ya Kaiwa Mahaifiyarsa Ziyara

    November 21, 2022

    Haryanzu Babu Namijin Da Yazo Mun Da Maganar Aure, Wata Jaruma Ta Koka Kan Rashin Mijin Aure

    November 17, 2022

    Bidiyon Yadda Amarya Taki Sumbatar Ango A Gaban Jama’a Saboda Yana Warin Baki

    November 17, 2022

    Kalli Abinda Jaruma Momee Gombe Da Wani Jarumi Sukayi A Gidan Gala Ko Kunya Babu

    November 15, 2022
    Add A Comment
    Leave A Reply Cancel Reply

    • About Us
    • Contact Us
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions
    Copyright © 2025 AMIHAD.COM | All Right Reserved.

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.