• Sat. Jul 20th, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Yadda Sheikh Kabiru Gombe Ya Ragargaji Yan Darika Lokacin Da Sheikh Dahiru Bauchi Ya Halarci Taron Wa’azin Yan Izalah

ByLucky Murakami

Nov 14, 2022

Sheikh Ibrahim Dahiru Usman Bauchi, ya halarci wa’azin da kungiyar Izala ta gudanar a ranar Asabar da Dare a garin Misau dake jihar Bauchi.

Shugaban kungiyar na kasa Sheikh Abdullahi Bala Lau ne ya jagoranci wa’azin tare da sakataren kungiyar Izala na kasa Sheikh Dr. Muhammad Kabiru Haruna Gombe da sauran manyan jiga-jigan kungiyar Izala.

Sheikh Ibrahim Dahiru usman Bauchi ya wakilci sarkin musulmi ne a wajen wa’azin, an gudanar da wa’azin ne daren jiya Asabar a kofar mai martaba sarkin Misau.

Na tabbata dubbannin musulmaine za suyi farin cikin ganin ana samun hadin kai a tsakanin jagororin bangarori na musulmi a Najeriya.

Ga cikakken bidiyon nan saiku kalla:

Allah ya taimaki shugabannin mu ya kara musu hadin kai, ya kara dorasu akan daidai.

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *