Babbar mai siyar da maganin karfin maza da maganin mata wato jaruma empire tayi wani sabon bidiyo na tallar maganinta tare da mijinta wanda cikin karamin lokaci ya karade shafukan sada zumunta wato soshyal midiya.
Mutane suka dinga zaginta saboda wasu abubuwa da tayi a cikin wannan bidiyo.
Sannan da wasu munanen kalamai data furta wanda basu kamata ba.
Mutane da yawa basu San jaruma empire ba a tunaninsu musulma ce sannan basu san tana siyar da maganin karfin maza dana mata ba.
Hasali ma duk masu zaginta basu san ita a wannan bidiyon tallar magana take ba sannan wannan namijin dake cikin bidiyon tare da ita shi din mijin tane.
Sunyi bidiyo da matukar yawa tare tana tallar maganinta.
Wasu daga cikin wanda suka santa sunce masu zaginta kan wannan bidiyon da suna kallon bidiyoyin ta wannan ba’ayi abun zagi a cikin ba saboda akwai wanda sukafi wannan Muni kan su ma wannan bidiyo bashi da Muni.
Wannan shine bidiyon dake yawo a YouTube.