• Sat. Jun 22nd, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Yadda Wata Budurwa Ta Budewa Yan Matan Hausawa Hanayar Tallata Kansu Da Neman Mijin Aure A Shafin Tuwita

ByLucky Murakami

Sep 2, 2022

Kamar yadda mukaci karo da wani bidiyo a Tashar Tsakar Gida An samu wata budurwa wacce ta budewa matan Hausa kafar da zasu dinga tallata kansu domin samun mijin aure a Tuwita cikin sauki.

Budurwar da yar asalin jihar kano ce ta bayyana wannan hanya ce acikin sauki domin samun mijin aure saboda tayi duba da yadda mazajen aure keyin wahala sai yasa ta bude tunanin ta dimin samowa yan mata mafita.

Koma tace dukfa matar da kaga tayi kwantai wato bata auri ba tofa ita ta jawowa kanta duba da yadda yanzu yazamani yazo da abubuwan wayewa da dama cikin sauki.

Budurwar dai tace babbar hanya da yan mata zasu tallata kansu domin samun mijin aure a tunaninta shine daukar hoto akai akai tomin Jan hankalin maza domin namiji kafin yaji mace ta shiga ransa tofa sai yafara kallon suran jikinta sannan wani abu.

Ta nunawa yan mata kala kalan style na yadda zasu dinga daukar hoto acikin bidiyon anga yadda budurwa ke gaggantsarewa domin nunawa yan matan yadda zasu jawo hankalin namiji har yaji sunyi daidai da irin macen da yake so ya aura.

Ga cikakken rahoto nan cikin bidiyo.

Sai dai kuma wasu jama’an sun kalubalanci yadda wannan budurwar tazo da sabon abu domin hakan wai ba dabi’ar musilmi bace inda wasu suka ce ai babu wata babbar hanya da mace zata samu mijin aure shine kawai taji tsoron Allah tabi mahaifanta tofa idan tayi hakan Allah zai dubi zuciyarta saiya kawo mata miji kuma nagari.

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *