In Da RanKa! Inji Bahaushe Yace Zakasha Kallo, Yanda Wata Budurwa Ta Aure Maza Yan Biyu Kuma Take Mu’amalar Aure Da Dukansu, Wata Mace Ta Bayyana Yanda Akayi Ta Aure Maza Yan Biyu A Lokaci Guda, Kuma Suna Zaune Lafiya Lau.
Matar Ta Bayyana Labarin Yadda Akayi Ta Fara Soyayya Da Daya Daga Cikin Su, Daga Baya Kuma Dayan Ma Yaganta Shima Su Fara Soyayya Tare, Ba Tare Da Tasan Cewa Su Yan Biyu Bane.
Ana Cikin Hakan Ne, Sai Abin Mamaki Ya Kasance. Inda Dukansu Biyu Su Aureta Ita Kadai!! Tirkashi Ya Kuke Ganin Auren Zai Kasance? Wannan Auren Zaiyi Qarko Kuwa.