NIrsal micro finance bank is come back again with another loan opportunity for those who missed the previous one.
A yanzu haka Bankin Nirsal Microfinance ya sake buɗe shafin nasa domin neman rancen marar kudin ruwa wato non Interest loan.
Bankin yana sanar da duk Mai Sha’awar karban wannan Rancen to ya hanzarta zuwa branch nasu wato yaje cikin bankin microfinance bank Nirsal mafi kusa da shi domin karban wannan Rancen
Zuwa yanzu dai tuni mutane sun Fara zuwa bankin domin Jin cikakken bayanin bayar da Rance daga bakin su
Kar a manta cikin bankin ake zuwa domin Karban wannan Rancen da zasu bayar
Hukumar NMFB ta lura cewa waɗanda za su ci gajiyar shirin a cikin sabon rance mara ruwa NIB COVID-19 yanzu za su iya zaɓar wanda yayi musu da kansu akan ingantacciyar hanyar samun rance ta NIB COVID-19 dangane da wuraren da aka fi so
Hukumar NMFB tun da farko a cikin wata sanarwa ta fayyace cewa tsarin rance na COVID-19 na NIB na duk ‘yan Najeriya ne ba tare da la’akari da ra’ayin addini ba. Wato, rancen COVID-19 na NIB ba a nufin Musulmai ne kawai ba.
Abubuwan da ake bukata wajen Neman Wannan tallafin:
- Dole ne ya cika shekaru 18 zuwa sama,
- Dole ne ya kasance yana da BVN
- Dole ne ya kasance yana gudanar da kasuwanci
Muna yi muku fatan alkhairi tare da fatan nasara Allah ya bada sa’a.
Ina bukatar duk wasu labaraj
[…] Yadda Zaku Cika Sabon Tallafin NIRSAL Na Naira 500,000 July 15, 2022 […]
Want to be part of this beneficial