Ku kalli zafafan hotunan wankan sallah na mawaki kuma jarumi lilin baba da amaryarsa ummi rahab wanda suka kaure shafukan sada zumunta.
Shi dai angon da kansa lilin baban ne ya dora wadannan zafafan hotunan a shafinsa na Instagram, inda mutane suke ta tofah albarkacin bakinsu.
Ga hotunan dai a qasa: