Wannan sanarwar na zuwa ne a yayin da kasashen nahiyar Afirka da dama ke lalubo hanyoyin bunkasa harkar noma domin yalwar abinci a kasashensu. Aliyu ya ce idan a kan harkar da ta shafi noma ne, hukumar za ta iya bayar da lamuni ga mutum daga Naira daya har Naira biliyan daya. An kafa hukumar NIRSAL ce a shekara ta 2011 domin bayar da lamuni ga duk mai hada-hada da kuma zuba jari a cikin harkar noma. “Abin da muke nufi da noma shi ne ba wai kawai shiga gona ko kiwon kaji ko kiwon dabbobi kadai ba, duk harkar…
Author: Lucky Murakami
Nura Mustapha Waye wanda ya rasu a kwanan nan, na daya daga cikin wadanda ake tunawa da kuma ambato duk da cewa ba ya fitowa a fina-finai, sai dai irin su ba su da yawa a Kannywood. ’Yawancin wadanda suka rasu aka kuma fi tunawa da su a masana’antar Kannywood jarumai ne, sai dai akwai wadanda ba sa fitowa a fina-finai amma sun bayar da gagarumar gudunmawa. Binciken Aminya ya gano cewa, yawancin jaruman ana tunasu da kuma yawan ambatonsu ne a sakamakon wasu shirye-shirye na wasan kwaikwayo da suka fito, kuma haka lamarin yake ga abokan sana’arsu a masana’antar…
Shiekh Isa Taliyawa ya gargadi mata da cewa kar su sake zuwa Sallah a masallacin Juma’a na Bolari, domin kungiyar Izala ta hana cudanya tsakanin maza da mata, amma yanzu sai ga mata na zuwa Sallah a masallaci. Mataimakin Shugaban Majalisar Malamai ta Kasa na kungiyar Izala, reshen Kaduna, Sheikh Usman Isa Taliyawa, ya ce lalacewar shugabancin kungiyar ce ta sa mata ke zuwa masallaci. “Mata su nemi duk inda za su je Sallah, amma banda Masallacin Bolari ” inji Taliyawa. Malamin ya yi gargadin ne a wa’azinsa gabanin Sallar Idin Layya a Babban Massallacin Izala da ke unguwar Bolari…
Wasu Alhazan sun yi zargin cewa an nuna musu bambanci a zaman da aka yi na Muzdalifa, a lokacin aikin Hajjin na bana a Saudiyya. Alhazan Najeriya da ke sauke farali a kasa mai tsarki sun koka da yadda hukumomin Saudiyya ke ‘wulakanta’ su ta hanyar mayar da su saniyar ware a wasu bangarori yayin aikin Hajjin bana. Wadanda BBC ta zanta da su sun ce akwai bambanci tsakanin abubuwan da hukumomin na Saudiyya ke tanadar wa alhazan Najeriya da wadanda ba ‘yan Najeriya ba. Daya daga cikinsu, Abubakar Baban Gwale, ya ce “A filin Muzdalifa za ka ga a…
Karamin ministan ilimi, Goodluck Opiah, ya bayar da tabbacin cewa gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari na kokarin kawo karshen yajin aikin malaman jami’a (ASUU) nan bada jimawa ba. Ministan ya bayar da tabbacin ne a Owerri, babban birnin jihar Imo a karshen mako yayin da yake amsa tambayoyi daga manema labarai a yayin wani liyafa da abokansa suka shirya masa. Ya ce: “Zan iya tabbatar maku cewa gwamnati ta damu sosai game da lamarin. Har yanzu da nake magana da ku tunane-tunane da dama, tattaunawa da dama da taruka na gudana da nufin magance lamarin cikin gaggawa.” Ya bayyana fatansa…
Bayan kama matar aure dumu-dumu da gardi, an tilasta mata zagaya kauye da mijinta a kafadarta. A wani labarin, an tirsasa wata matar aure ta dauka mijinta a kafadunta kuma ta zagaye titunan kauyensu bayan an kama ta dumu-dumu da wani gardi. Shafin LIB ya ruwaito cewa, lamarin ya faru ne a kauyen Borpadaw aake Indiya a ranar 3 ga watan Yulin 2022. Matar tayi batan-dabo na tsawon sati kuma mijinta da sirikanta sun dinga nemanta amma basu ganta ba. A gefe guda kuma Wata mata mai suna Aba ta bada labarin yadda tayi ciki tare da haifo zukeken…
Wata mata mai suna Aba tayi ikirarin cewa ta dauka ciki kuma ta haihu ba tare da ta sadu da namiji ba. Yayin zantawa da Barima Kaakyire Agyemang a step 1 TV, Aba tayi ikirarin cewa shekara hudu rabonta da kwanciya da namiji. Kamar yadda tace, lokacin da ta fara fuskantar wani irin ciwon ciki da kumburi, tace tayi tunanin cutar fibroid ce. Bayan isarta asibiti, tayi ikirarin cewa an sanar da ita ta shirya za a yi mata aiki domin cire abinda ke cikinta, shafin Linda Ikeji ya rahoto. Ta kara da cewa, ta yi kokarin yin mishi domin…
Five Quick Facts You Should Know About Tinubu’s Running Mate, Shettima Senator Kashim Shettima has been announced as the running mate of the presidential candidate of the All Progressives Congress, Bola Tinubu. Below are five quick facts you should know about Shettima: 1. Shettima was born on September 2nd, 1966. 2. He is a former governor of Borno State and serving senator, representing Borno Central. 3. He holds a bachelor’s degree from the University of Maiduguri in Agricultural Economics and a master’s degree in Agricultural Economics from the University of Ibadan. 4. Shettima was a banker before he joined active…
Ku kalli zafafan hotunan wankan sallah na mawaki kuma jarumi lilin baba da amaryarsa ummi rahab wanda suka kaure shafukan sada zumunta. Shi dai angon da kansa lilin baban ne ya dora wadannan zafafan hotunan a shafinsa na Instagram, inda mutane suke ta tofah albarkacin bakinsu. Ga hotunan dai a qasa:
Bayyanar hotunan diyar babban jarumi Fatima Ali Nuhu ya tada hankalin mutane da dama na masana’antar shirya fina finai ciki harda shi mahaifinta. Fatima Ali Nuhu is a daughter of the renounce kannywood actor Ali Nuhu. Pictures released on her social media account has caused some contradiction and makes many people to react about the nature of the pictures. Kalli video a kasa