Jarumar ta kware indai wajen iya rawa da waka ne wanda duk cikin kannywood babu wani wanda zai nuna mata kawarewa wajen yin wasa da kuma iya rawa da waka shi yasa duk indai taje ake Binta ake mata hidima domin kwarewa da kuma iya rawa da waka daman haka ake so mutum ya kasance indai wajen aikinsa ne ya zama babu wanda zaici gyara da da haka yake zama mai kafin baiwa da hikima. A wajen wannan wasan anan ne wasu suka kara tabbatar da wannan jarumar ba karamar jaruma bace wanda wasu suke ganin a yanzu babu wata…
Author: Lucky Murakami
A halin yanzu dai wata matar aure, Sadiya Salihu mai shekara 33 a duniya na can rai kwakwai mutu kwakwai da aka ceto bayan mijinta ya daure ta tsawon watanni. Sadiya, wadda matar wani dan kasuwa ce da ke Karamar Hukumar Nguru ta Jihar Yobe, Ibrahim Yunusa Bature, an ruwaito cewar ya daure ta na tsawon watanni cikin mawuyacin halin da a yanzu take fama da matsananciyar rashin lafiya. Majiyarmu Aminiya ta ruwaito cewa, matar tana can kwance a wani aibitin kudi da ke Unguwar Sheka ta Gabas a Karamar Hukumar Kubutso da ke Jihar Kano. Matar mai ’ya’ya hudu…
Innalillahi wa’inna ilaihir rajiun wata sabuwar masifa data shigo a da ake yi a guraren Biki, wanda aikata abun da yin zina Babu maraba. Manyan Malam musulun ci sun fusata akan abun saboda Babbar masiface, Mun roƙon Allah ya karemu masu Yi Allah ya shirye su. Ku Danna nan don kallon cikakken Bidiyon abun da yafaru a Nana ƙasa. https://www.youtube.com/watch?v=feSKKg6dHH4
An kama wani magidanci a yayin da yake tsaka da lalata da ’yar cikinsa mai shekara 11. Magidancin mai ’ya’ya uku ya zakke wa karamar yarinyar ce a lokacin da matarsa ke tsaka da bacci bayan da yarinyar ta je karbar wayarsa da nufin za ta yi kallon fim a ciki. uban yana tsaka da aikata masha’ar tasa ne wani jami’in ‘Civil Defence’ ya ritsa shi. “Lokacin da yarinyar ta zo tashi na matata na bacci, ban yi mata komai ba, amma dai na dan taba wani sashe na jikinta,” inji magidancin bayan an kama shi. Hukumar ‘Civil Defence’ ta…
Wata budurwa mai suna Fatima ta gurfana gaban Kungiyar rigar ‘yanci tana neman a kwatar mata hakkinta daga wurin saurayinta mai suna Aliyu. Kamar yadda ta bayyana a wani bidiyo wanda Rigar ‘yanci ta wallafa a shafinta na YouTube, shekarunta 20 da haihuwa kuma ta kwashe shekaru 7 su na soyayya da matashin har maganar aure ta shiga tsakaninsu. Ta ce mahaifiyarta ta rasu kuma mahaifinta ba ya da lafiya, wannan yasa ta bayyana kanta gaban kungiyar tana neman a taimaka a kwato mata hakkinta. A cewarta, matashin ya kawo kayan aurensa wanda daga bisani ya aika aka amsar masa…
Sheikh Ibrahim Dahiru Usman Bauchi, ya halarci wa’azin da kungiyar Izala ta gudanar a ranar Asabar da Dare a garin Misau dake jihar Bauchi. Shugaban kungiyar na kasa Sheikh Abdullahi Bala Lau ne ya jagoranci wa’azin tare da sakataren kungiyar Izala na kasa Sheikh Dr. Muhammad Kabiru Haruna Gombe da sauran manyan jiga-jigan kungiyar Izala. Sheikh Ibrahim Dahiru usman Bauchi ya wakilci sarkin musulmi ne a wajen wa’azin, an gudanar da wa’azin ne daren jiya Asabar a kofar mai martaba sarkin Misau. Na tabbata dubbannin musulmaine za suyi farin cikin ganin ana samun hadin kai a tsakanin jagororin bangarori na…
Mawaki Dauda Rarara Kahutu, Ya Bayyana Alaqar Dake Tsakaninsa Da Jaruma Aisha Humaira, Mawakin Ya Bayyana Hakan Ne A Hirar Da Sukayi Da Jaruma Hadiza Gabon, Inda A Shirin Nata Take Zantawa Da Jarumai Da Kuma Mawaka. Aisha Humaira Dai Tana Daya Daga Cikin Jarumai Mata Da Tauraruwarsu Ke Haskawa A Masana’antar KannyWood, Sai Dai Anga Lokaci Guda Ta Jingine Harkar Fina Finan Ta Koma Karkashin Kamfanin Mawakin Wato Rarara Kahutu. Kafin Komawarta Karkashin Kamfanin Na Mawakin, A Baya Ana Yawan Ganinta Da Mai Shirya Fina Finan Nan. Abubakar Bashir Mai Shadda, Inda Bayan Auren Na Mai Shadda Ne Kwatsam…
Rayuwar zinace-zinace da matata ke yi yana tayar min da hankali, malamin ya fadawa kotu Wani malami mai suna Alhaji Lukman Shittu, ya roki wata kotun al’ada da ke zamanta a Mapo, Ibadan, da ta amince masa ya rabu da shi, saboda yadda matarsa ta yi zina ya bata masa rai. Shittu, wanda ya yi aure da Fisayo shekaru 20, ya ce baya son matarsa. https://www.youtube.com/watch?v=xPJWrMhM7rs ‘Matata ta fara tuka mota jim kaɗan bayan ta ƙaura daga gidanmu Ta yi karyar cewa dan uwanta ne ya ba ta motar amma binciken da na yi ya nuna cewa mutumin da ya…
A ziyarar da tawagar Adikon Zamani ta kai Jamai’ar Bayero da ke Kano, wasu dalibai mata da maza sun shaida wa BBC yadda wasu baragurbi daga cikin malamansu suke nemansu domin yin lalata da su. Daya daga cikinsu ta ce “wani malaminmu ya taba cewa yana so na, amma ko da na nuna masa cewa ni ba wannan ne ya kawo ni makaranta ba sai ya yi min barazanar cewa idan dai ban ba shi hadin kai ba, to ni ma lokaci zai zo da zan fado hannunsa. “Ganin cewa mun yi haka a dole na fasa daukar madda (course)…
Wani yaro dan shekara 16 mai suna Precious ya amince da yi wa matar dan uwansa da wasu ‘yan mata tara fyade bayan kama shi da jami’an Amotekun suka yi. A cewar Precious, ya shiga dakin da matar dan uwansa ke barci tsirara inda ya mata fyade. Ya amsa laifinsa ne a lokacin da aka gurfanar da shi da sauran wadanda ake zargin a hedikwatar Amotekun da ke Alagbaka, Akure, babban birnin Jihar Ondo. A Laosun, wata unguwa ce a karamar hukumar Ondo ta Yamma, ya yi ikirarin cewa ya kuma yi wa wasu karin ‘yan mata tara fyade. An…