Close Menu
    AMIHAD.COM
    • Admission
    • Education
    • Finance
    • Scholarship
    • Tech
    • Visa
    AMIHAD.COM
    Education

    Gara Masu Yin Luwadi Da Masu Maulidi – Sheikh Anas Taufik Ghana Ya Kira Ruwa

    Lucky MurakamiBy Lucky MurakamiFebruary 28, 2024No Comments1 Min Read

    A wannan satin da yagata malaman Izala da malaman Darika suna maganganu tare da cece-kuce akan wata magana da Sheikh Anas Taufiq Ghana ya fadi cewa, gara kazantar masu Luwadi da kazantar masu Maulidi wanda nan da nan jama’a suka fara masa raddi.

    Hakan ya faru ne a lokacin da malaman Izala suke sassauta ra’ayin kin Maulidi da suke fama da shi a cikin malaman akwai irin su, Nuru Khalid, Dr Ahmad Buk, inda sukayi kira da a sassauta kiyayyar da akewa masu Maulidi.

    Domin malaman suna tunanin hakan zai iya kai ga mutum kin Annabi Muhammad (S.A.W), inda a kokarin nuna illar Maulidi da kuma haramta shi da Sheikh Anas Taufiq yake nan da nan furucin nasa ya janyo cece-kuce.

     

    Amma a lokacin da malamin yaji ana ta cece-kucen akan wannan magana da yayi, sai malamin ya bayyana inda yake bayani domin ya fashimtar da al’umma wadanda basu fashimci abin da yake nufi ba.

    Related Posts

    Apply For Michael Taiwo Annual Scholarship for Graduate and Undergraduate Study

    March 11, 2024

    Yadda Za’a Magance Matsalan Warin Baki Cikin Sauki

    March 10, 2024

    Kalli Annobar Da Tura Yan Mata Aikatau Ta Haifar

    March 9, 2024

    Yadda Wata Mata Ta Kashe Naira Miliyan 62 Don Gina Gadar Sama Da Danta Zai Je Makaranta

    March 9, 2024

    Illolin Auren Mace Yar Jami’a A Wannan Zamani

    March 8, 2024

    Yaudara Kala Uku Da Maza Ke Yiwa Mata A Wannan Zamanin

    March 7, 2024
    Add A Comment
    Leave A Reply Cancel Reply

    • About Us
    • Contact Us
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions
    Copyright © 2025 AMIHAD.COM | All Right Reserved.

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.