This post will hopefully help tourists or business travelers navigate the infamously hard Nigerian visa application procedure. Passport holders from the following ECOWAS nations are exempt from visa requirements when entering Nigeria: Benin, Burkina Faso, Cape Verde, Ghana, Gambia, Guinea, Guinea-Bissau, Ivory Coast, Liberia, Mali, Niger, Senegal, Sierra Leone, and Togo. Do it yourself manual Visa on Arrival for Nigeria This mainly applies to business travelers, while some nations also allow applicants to use this method to get tourist visas. Apply here online. All nationals can apply for a visa on arrival, with the exception of ECOWAS nationals, who are…
Author: Lucky Murakami
For the Michael Taiwo Graduate School Application Scholarships in 2022, we are currently getting ready. This will start on August 31st, 2022 at 8:00 AM PST, and end on September 9th, 2022 at 8:00 AM PST. No matter what their GPA, all candidates were urged to apply because we look at each application holistically. However, last year, the majority of applicants who ultimately received MT Scholarships had GPAs in the First-Class/Distinction range. To view the profiles of former scholarship winners, please select the “Meet the Winners” link. Before any prize is given, please be aware that academic transcripts will be…
History of American Visa Lottery The American visa lottery is a program that was created in 1986 by the Immigration and Nationality Act. The program was designed to help people from countries with low rates of immigration to the United States to apply for a chance to come to America. Every year, 55,000 visas are given out through the American visa lottery. To enter, you must be from a country that has been designated by the U.S. Department of State as having a low rate of immigration to the United States. You must also meet other eligibility requirements, such as…
Nigeria Immigration recruitment 2023 | NIS Recruitment 2023 is open – The Nigerian Immigration Services (NIS) has opened its portal for the 2023/2024 recruitment exercise. Qualified candidates are invited for full-time appointment to fill existing vacancies in the Services as follow: Available Positions for the Nigerian Immigration recruitment Category A: Superintendent Cadre i- Superintendent of Immigration (SI) conpass 11 professional (Doctors): Applicants must possess first degree in MBBS from a recognized institution of higher learning and NYSC discharge/exemption certificate ii- Deputy Superintendent of Immigration (DSI) CONPASS 10 professional (pharmacists) Applicants must possess first degree in Pharmacy from a recognized institution…
A wannan makon na kawo muku bayanin yadda za ku lura da hakorinku, wato- cire dattin hakori da kuma kara wa hakorinku fari da kuma lafiya. Ana so ku rika wanke bakinku da man goge baki ko aswaki akalla sau biyu duk rana, hakan zai sanya hakorinku ya yi haske. Idan kana da dattin hakori sai ka nemi man goge baki kamar daya daga cikin wadannan: Colgate da Rembrandt da 3D Crest da Listerine da Akuafresh da sauransu, sannan kuna goge hakorinku da shi. Za ku iya amfani da bakar soda (Baking Soda) wajen goge hakorinku sau biyu a mako.…
A wani rubutu da jaridar Leadership Hausa tayi ta fadi kadan daga cikin matsalolin dake addabar mata musamman yara, matasa, ita ce tura su aikatau wassu garuruwa ba tare da la’akarin wadanne irin matsaloli za su fuskanta a can ba. Majiyar amihad.com ta rawaito cewa iyaye kan tura yara mata wasu garuruwa da sunan neman kudi ko samo abin duniya, wanda kafin a samu yaro namiji daya da aka tura aikatau sai an samu yara mata sama da goma da aka tura, me ya sa? Yana da kyau iyaye mata su fahimci cewar ‘ya mace abar tattali ce da…
Wata mata a Lardin Henan da ke kasar China, ta kashe sama da Dalar Amurka dubu 154 (kimanin Naira miliyan 62) wajen gina wasu gadoji saboda danta ya rika bi yana zuwa makaranta. Matar ta gina gadojin bi-da-kafa guda biyu a kusa da makarantar da danta yake, don tabbatar da cewa shi da sauran dalibai sun ketara hanya cikin natsuwa da kwanciyar hankali. Matar mai suna Meng ta bayyana wa gidan talabijin na Hanan TV cewa, hanyar da danta yake wucewa cike take da cinkoson ababen hawa musamman idan an kawo yara ko aka zo daukarsu. Haka kuma, ta ce…
Yau zamu cikakken bayani akan wannan maga: Waɗanda su ke ƙyamar auren ƴar Jami’ah a daina ganin laifin su! Ai gudun mugun abu shi ya sa su ƙyamar. Ku kuma ƴan Jami’ah idan kuna so a daina ƙyamar auren ku to ku gyara kan ku mana. Ai ba wai ilimin ne naku ake ƙyama ba, hanyar da kuke bi ta neman sa ne ake ƙyama ta jefar da tarbiyyar da iyayen ku suka baku a gida da zarar kun je jam’ah ku kama hanyar watsewa da tanbaɗewa! Hakanan in ma kun samu ilimin maimakon ku yi amfani dashi ta hanyar…
YAUDARA IRI UKU DA MAZA SUKE YIWA MATA Duk wata mace a rayuwa matukar ta kai munzalin girma Kyakkyawa ce ko akasi ba ta rasa masoyi wanda zai ce yana sonta, musamman a lokacin girma kamar 16-17-18- 20 22. Kuma a wannan lokacin ya’ya mata sunfi farin jini, shiyasa duk wata mace da ta tsaya ruwan ido ba tayi zaɓi ba a wancan lokacin takan yi nadama. Shawara ga kowacce mace ta yarda da kaddarar ta ta zaɓi mutumin kirki ta cire son abin duniya matukar akwai sana’a da halayya yana sallah lokaci biyar. Mace musamman budurwa kar ta yarda…
There are two names on Twitter: your Username and your display name. But the latter display name appears beside your Username and the top of the profile. The former username, however, is the name that appears in your profile URL. A username on Twitter comes with a “@” sign. Follow the below steps if you want to change your Twitter username or the display name on your Twitter account. HOW TO CHANGE YOUR TWITTER USERNAME Firstly, log in to your Twitter account via the mobile app or any web browser of your choice. You will now click on your profile image, or if…