Actress Rahama MK, who is known as (Hajiya Rabi Bawa Mai Kada) stated that a woman can continue to make movies even if she is married, just like she can continue working in banking or teaching. She declared that before her marriage there was an agreement that she could continue to do her film program even if she got married, in the following months we got the news that the actress got married secretly, where after her marriage, she was seen in the program Ninety Days where she went. Before She Danced As She Used To. In an interview with…
Author: Lucky Murakami
Wani ma’abocin amfani da kafar sada zumunta ta Twitter ya wallafa hoton jaruma Rahama Sadau sanye da sarkar kafa inda ya bukaci karin bayani kan dalilin da yasa take sanyawa. Babu bata lokaci kuwa aka dinga bashi amsa game da fahimtar jama’a kan matan dake saka sarka kafar. Wasu sun ce ‘yan madigo ke sanyawa yayin da wasu suka ce kwalliya ce kawai ta mata wacce addini bai haramta ba. Wani kuwa da yace yayi bincikensa a google, yace ma’ana biyu gareta. Idan mace ta sanyata a kafar dama toh tana bayyana ita budurwa ce kuma tana neman miji, idan…
NIrsal micro finance bank is come back again with another loan opportunity for those who missed the previous one. A yanzu haka Bankin Nirsal Microfinance ya sake buɗe shafin nasa domin neman rancen marar kudin ruwa wato non Interest loan. Bankin yana sanar da duk Mai Sha’awar karban wannan Rancen to ya hanzarta zuwa branch nasu wato yaje cikin bankin microfinance bank Nirsal mafi kusa da shi domin karban wannan Rancen Zuwa yanzu dai tuni mutane sun Fara zuwa bankin domin Jin cikakken bayanin bayar da Rance daga bakin su Kar a manta cikin bankin ake zuwa domin Karban wannan…
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewa babban burinsa ga ‘ya’yansa shi ne ya tarbiyantar da su domin su kasance masu amfani ba wai ya bar musu abin duniya ba. Ya bayyana haka ne ranar Laraba yayin da ya kai gaisuwar Sallah ga Sarkin Daura Dr Faruk Umar Faruk, a fadarsa da ke birnin na Daura a Jihar Katsina da ke arewacin kasar. “Abin da na fi mayar da hankali a kansa a ko da yaushe shi ne na tarbiyantar da ‘ya’yana yadda za su zama masu amfani duk inda suka samu kansu. Na gaya wa ‘ya’yana, musamman mata, cewa…
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga iyaye da su dada jajircewa wajen tarbiyyantar da ’ya’yansu da cusa musu tsoron Allah, ba wai mayar da hankali kan abin da za su bar musu bayan sun mutu ba. Ya yi kiran ne ranar Laraba lokacin da ya kai wa Sarkin Daura, Alhaji Umar Faruk gaisuwar Sallah a fadarsa da ke Daura a Jihar Katsina. Ya kuma yi kira ga matasa kan su kara dagewa wajen neman ilimi ba wai aikin gwamnati ba wanda a yanzu ba ya samuwa, inda a maimakon haka ya ce kamata ya yi su fi mayar…
A woman whose voice has been circulating on the social networking site TikTok in recent days where girls have been chanting describes her husband and 8 women lying on their wedding beds. According to a video posted on Facebook by Lucky Dudu, the woman was quoted in detail as saying that her voice was obtained during a court hearing. Wata mata wacce muryarta ta dinga yawo a kafar sada zumuntar zamani ta TikTok a kwanakin baya inda ‘yan mata su ka dinga hawa muryarta ta bayyana yadda ta ritsa mijinta da mata 8 akan gadon aurensu. Kamar yadda bidiyon wanda…
Shugaba Buhari Ya Karbi Bakuncin ‘Yan Ajinsu Da Suka Yi Karatu Tare A Daura President Muhammadu Buhari (M) flanked by Sen Abba Ali, Haj Binta Yar’Malele, Alh Hassan Sada HK, Alh Abdulmalik KB, Muntari Abubakar Mashi, Adamu Magaji Bakori, Muhammadu Kabir Daura, Yunusa I. Saulawa, Alh Abdu IBR Maigora, Bawa Musawa, Salmanu Darma, Garba Kafur and Amadu Yahaya Alti during a Sallah Homage by his Classmates of Middle School in Daura Katsina State. President Muhammadu Buhari receives a gift from Sen Abba Ali during a Sallah Homage by his Classmates of Middle School in Daura Katsina State. Daga cikin tsoffin…
Moofy wacce ta shahara wajen fassarar fim din Indiya a kamfanin Algaita, tayi wani martani wanda ya jawo Cece-kuce a shafukan sada zumunta. Hakan yasa duba ga yadda matan yanzu sukayi fice wajen auren masu kudi koda kuwa basu da kyau ko kuma masu yawan shekaraku. Ga dai martanin da ita moffy tayi Duk Kudinka Wallahi Idan Baka Da Kyau Ba Zan Iya Auren Ka Ba, Inji Moofy (Mai Fassara Finafinan Algaita) “Zan iya auran talaka kyakkyawa mu zauna cikin mutunta juna, ladabi, so da kuma kauna har abada, ya fi min salama da kwanciyar hankali” Me zakuce akan wannan…
Wani Magidanci Kenan Da Ya Yi Hotunan Murnar Sallah Tare Da ‘Ya’yansa 19 Da Matansa Uku Wani ‘dan Najeriya yayi shagalin bikin sallah babba inda har ya bayyana hotunansa tare da matansa uku reras da ‘ya’yansa 19. Bawan Allah mai suna Baba Lawal, ya wallafa kyawawan hotunan ne a ranar Lahadi, 10 ga watan Yulin 2022 a shafinsa na Facebook. A hotunan sun yi ankon kaya kalar kasa mai duhu yayin da matan suka saka hijabai kalar kayan mijinsu da ‘ya’yansu sannan suka sanya niqabai a fuskokinsu. Lawal, wanda ‘dan asalin jihar Kwara ne, yana koyarwa a kwalejin ilimi ta…
Kungiyar kwallon kafa ta FC Zenith ta sayarwa da kungiyar kwallon kafa ta Nasarawo Gombe duk a jihar Gombe dan wasan ta mai suna Kabiru Muhammed Musa kan farashin naira dubu 26. Kamar yadda yake a takardar yarjejeniyar da ɓangaren biyu suka yi, an sayi dan wasan ne akan kuɗi naira dubu 26,500, inda za su ba da maira dubu 15 sauran naira dubu 11,5000 kuma za su siya masa takalmi da rigar kwallo. Ga hotunan a qasa