Dalilin Da Yasa Na Fito Daga Gidan Mijina Na Dawo Harkar Fim, (Meerah Shu’aib) Wacce Akafi Sani Da Julaidiyya Gidan Badamasi Ta Bayyana Labarinta Abin Da Yasa Ta Fito Daga Dakin Mijinta Ta Shiga Harkar Fim Din Hausa. Jarumar Da Ta Fara Shahara A Shirin Gidan Badamasi, Tayi Babban Bayani. Inda Tace Tana Alfahari Idan Ta Tuna Cewa Allah Ya Albarkace Ta Da Haihuwa Da Namiji. Ta Bayyana Cewa Ita Ba Domin Fim Yasa Ta Fito Daga Dakin Mijin Nata Ba. Kamar Yanda Mutane Suke Tunani. Sai Dai Don Wani Dalili Na Daban. Mun Kawo Muju Hirar Da Akayi Da…
Author: Lucky Murakami
A safiyar yau amihad.com ta samu labarin dambarwar ma’aurata wanda ya kasance bayan sati biyu da yin auren wasu masoya matar ta bukaci sai mijin nata ya saketa saboda baya iya gamsar da ita a kan gado. Wannan ba sabon abu bane a wannan lokaci ganin yadda abubuwa makamantan haka suke faruwa tsakanin ma’aurata. Kuma abun mamakin shine amfi samun irin wannan matsala ta bangaren maza. Kamar yadda kuka sani a zaman takewar aure ana yawan samin matsaloli tsakanin mata da miji wajan gamsar da juna, shi yasa wani lokacin zakuga aure yana yawan mutuwa. Binciken amihad.com ya tabbartar mana…
Alhamdulillah, assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu. A yau minzo muku da wani sabon rahoto akan manyan jaruman kannywood Mata da adama a zango yayi soyayya dasu. Adam a zango mutun ne mai matukar kyau da kuma jan hankali yan mata. Ga duk wata yarinya da tayi arba da adam a zango sai taji ta kamu da son sa. https://youtu.be/yc_e7q9MJyw Haka zalika adam a zango yasan salon da yake jan jankalin yan mata. Duk wata yrinya da Adam a zango yayi film da ita, daga karshe sai ta kamu da tsananin soyayyar Adam a zango Muna fatan…
Jami’an Hukumar Sibil Difens (NSCDC), sun cafke wani matashi mai shekara 23 bisa zargin satar wata wayar lantarki a Karamar Hukumar Nassarawa a Jihar Kano. An tabbatar da kamen ne a wata sanarwa da kakakin hukumar na jihar, DSC Ibrahim Idris-Abdullahi, ya fitar ranar Alhamis a birnin na Dabo. Ya ce wanda ake zargin ya shiga wani gini ne da ke kan titin Bompai da ke yankin Karamar Hukumar Nassarawa, inda aka kama shi yana yanko wayar wutar mai tsayin mita 21. “Wanda ake zargin, wanda ke zaune a unguwar Yakasai a Kano, an kama shi ne a yayin da…
Wata al’adar da wasu mutane ke yi ya yin da aka ɗaura auren budurwa a yankinsu ta bukatar gwajin budurci daga amarya da kuma karfin iyawa daga ango wanda za a gwada shi da goggon amarya. Al’ummar Banyakole a ƙasar Uganda suna da wata Al’ada wacce idan za a miki aure tilas ne gwogginki ta zama miki babbar ƙawa saboda ƙauna da soyayya da kuma jagorantar ƴar uwarta ta hanyar zama aminiya ga ƴar yayarta musamman kan abubuwan da ba za ta iya rabawa da mahaifiyarta ba. Domin a wajen ƙabilar Banyakole na Uganda, aikin inna ya wuce yin nasiha…
Kamar yadda Gborienemi ya bada labari, matarsa ce ta shawarce shi da kada ya barnata dukiyar shi a shagalin auren su, da haka gara ya narka a kasuwancin shi. “Masoyina, ina rokon alfarma, a shagalin auren mu, ba na so ka barnata kudin ka wajen siyan rigunan amarya, abinci, abun sha, hayar wurin shagali, kwalliya da sauran abubuwan da basu taka kara sun karya ba. Da haka, gara ka kara kudin a kasuwancin ka” “Baya ga kudin sadaki da na biya, mata ta bata gayyaci bakin da suka kai goma ba, daga dangin uwa da uba. Mun saka tsofaffin kayan…
Wata matashiyar jarumar fim ta bayyana cewa babu wani namiji da ya taɓa tunkararta da maganar aure, kuma dama tana ganin cewa har yanzu bata kai munzalin da zata yi aure ba. Jarumar tana Sakandire ta fara harkar fim Sharon Ifedi jarumar fim ce dai ta kudancin Najeriya wacce ta fara taka leda a harkar wasan kwaikwayo tun a lokacin da take a sakandire. Sai dai tana ganin kamar har yanzu shekarun ta basu kai ba na wanda za’a ce tayi aure. A wata tattaunawa da majiyar mu ta samu, jarumar tace a can baya tayi ƙudurin ta karanci ɓangaren…
A haƙiƙa, sun nuna jin daɗinsu ga kowa da kowa don yaɗa faifan bidiyon da aka yi niyyar yi musu izgili. Bidiyon farko ya ba da labarin wata amarya da ta ki sumbatar angonta saboda zargin bakinsa yana wari. Mutumin ya yi iya ƙoƙarin sa, amma matar ba ta bar shi ya dasa mata laɓɓansa ba. To, daga baya ya fito cewa, macen ta kasance mai kunya wadda ba ta san yadda za ta yi ta sumbance ni ba a idon jama’a. Ko dai a kan warin bakin ango ne ko kuma tawali’u na amarya, ma’auratan sun fito suna nuna…
Fitaccen mawakin nan a Najeriya dama wajenta Hamisu Breaker an gano wani fefen bidiyon sa tare da abokiyar aikinsa Mommy Gombe,wanda zamu iya cewa shine ya fito da ita a idon duniya. Mawakin kamar dai yadda kuka sani ya kware matuka Gaya wajen zayyano wakokin Soyayya haka zalika da kuma burge masoyan sa. Ba tare da bata lokaci ba zamu sanya muku bidiyon Hamisu din da Mommy,sai dai kuma wasu suna ganin hakan bai kamata ba,yayin da wasu kuma suke ganin ai hakan ne wayewa. Ga dai bidiyon nan ku kalla domin kashe kwarkwatar idanun ku. https://www.youtube.com/watch?v=zgRfGrpUnGA Zaku iya bayyana…
Matsalar latata tsakanin daliban manyan makarantun gaba da sakandare ya addabi manyan makarantun kasar nan a ‘yan kwanakin nan. Wanda aka yi ba da dadewa ba kuwa shine na jami’ar Babcock, wanda aka gano bidiyon wata budurwa suna lalata da saurayi. Babu jimawa kuwa, hukumar jami’ar ta fatattaki dalibar. Hakan kuwa ya jawo cece-kuce daga wajen mutane da dama. Wasu na ganin anyi dai-dai da aka kori dalibar inda wasu ke ganin akasin hakan. Wasu na kafa hujjar cewa, lamarin bai faru a cikin makarantar ba, don haka hukumar makarantar bata da hurumin katsalandan ga rayuwar dalibar. Amma sai dai…