Wani karamin yaro dan shekara 15 mai suna Aji Bukar Haziki ya gina makamancin masallacin Makkah da dakin Kabah a garin Maiduguri kamar yadda majiyar amihad.com ta tabbatar a wannan rana. Yaron dai ya dauki lokaci yanayin wannan babban aiki wanda ya burge mutane matuka. Ga hotunan nan sai ku kalla a kasa
Author: Lucky Murakami
Tambaya: Ni dai yau kusan shekaruna 7 dayin aure kuma ina da yara biyu amma har yanzu ban taba gamsuwa ba a duk tsawon wannan shekarun danake saduwa da mijina ko ina da wata matsalace dake hanani samun gamsuwa? Amsa: A gaskiya miliyoyin mata suna fama da wannan matslar ba wai ke kadai bace. Sai dai ina so na tabbatar miki bakida wata matsla lafiyanki lau. Da akwai abuwawan dake hana wasu matan samun gamsuwa na jima’i bakuma cuta bane akasarinsu. Macen da bata zina idan tayi aure takan iya daukan sama da watanni kamin ta soma samun gamsuwa, wasu…
Karon Farko Mama Daso Ta Bayyana Hotunan Mijinta, Jaruma Saratu Gidado Wacce Akafi Sani Da Mama Daso, Ta Bayyana Hotunanta Tare Da Mijinta Maigidanta. Hotunan Sun Dauki Hankula Sosai. Mama Dason Dai, Jaruma Ce Data Shahara A Masana’antar KannyWood, Inda Jarumar Ta Dade Tana Jan Zarenta Inda Ta Kwashe Shekara Da Shekaru Tauraruwarta Na Haskawa. Ga Hotunan Nata Tare Dana Maigidan Nata Anan. https://youtu.be/7B-0RrQDxa8
Wani bidiyo da jaruma Fati Washa ta chase a gidan gala yasa mutane sunata magana ganin irin abubuwan da tayi a cikin bidiyon. A baya idan baku manta ba jami’an hukumar HizbahHizbah na Jihar Jigawa, sun cafke fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Fati Washa, a wani gidan gala da aka shirya a Jihar. Bayan cafke ta da suka yi, sun yii bayanin cewa dokokin jihar basu bada damar yin rawar gala a kowane irin shagalin biki ba. Don haka duk wanda ya yi za’a kama shi, sannan kuma za’a yi mashi hukunci dai dai da abin da ya aikata. Ga cikakaken…
Wani bidiyo da yake yawo a kafafen sada zumunta yasa malam yayi martani mai zafi cikin bacin rai. Da zarar an ambaci wayar salula abin da ke fara zuwa zukatan mutane shi ne, wata na’urar zamani mai saukaka isar da sako. Ko dai ta hanyar sakon kar ta kwana, ko kiran gaggawa a fadi wani abu da a baya sai an dauki tsawon kwanaki kafin sakon ya isa inda ake bukata. Wasu kuma za su iya kallon wayar salula a matsayin jakadiyar sada zumunci, ko ma ‘yar aiken da isarta da wuri ka iya ceto rayuwar wani ko wasu mutane…
‘Yan sanda a Nijeriya sun kama wani likita da ake zargin yana yi wa ‘yan mata ciki, yana sayar da jariransu. ‘Yan sanda sun ce sun samu wasu ‘yan mata biyar masu ciki, wadanda shekarunsu suka kama daga sha biyu zuwa sha bakwai, a asibitin likitan dake garin Enugu, a sashen kudu maso gabashin kasar. ‘Yan sanda sun ce mutumin ya amsa cewar shi ke yi wa ‘yan matan ciki, yana sayar da jariransu, sun kuma ce zasu gurfanar da shi a gaban kotu. Matsalar fataucin yara , matsala ce da ta yi kamari a Nijeriya, inda aka sayar da…
Babbar mai siyar da maganin karfin maza da maganin mata wato jaruma empire tayi wani sabon bidiyo na tallar maganinta tare da mijinta wanda cikin karamin lokaci ya karade shafukan sada zumunta wato soshyal midiya. Mutane suka dinga zaginta saboda wasu abubuwa da tayi a cikin wannan bidiyo. Sannan da wasu munanen kalamai data furta wanda basu kamata ba. Mutane da yawa basu San jaruma empire ba a tunaninsu musulma ce sannan basu san tana siyar da maganin karfin maza dana mata ba. Hasali ma duk masu zaginta basu san ita a wannan bidiyon tallar magana take ba sannan wannan…
Faruwar wannan abu bawai acikin musulmai bane amma ku karan ta labarin, Wannan Ita matarce ta bayar da labarin hakan inda tace ta hadu da mahaifin saurayin nata, kamin tasan saurayin nata, inda kuma suka taba lalata. Wani mahaifi ya hana dansa yin aure bayan gano cewa matar da dan nasa zai aura sun taba yin lalata shi da ita. Tace bayan da Saurayin ya gabatar da ita wajan iyayensa, sai mahaifin nasa ya ganeta, kuma yace idan dai suka yi aure to saidai bayan ransa. Dailytimesng ta ruwaito cewa, daga baya kuma mahaifin saurayin ya rika nema ta zo…
Wata kotu ta yanke wa wani matashin lebura hukuncin daurin wata hudu a gidan yari kan satar kwano bakwai na wake. Dan sanda mai gabatar da kara ya shaida wa kotun cewa dubun matashin mai shekara 20 ta cika ne ne bayan ya balle shagon mai kara ya sace masa kwano bakwai na Wake da manja da kiret-kiret na lemo da sauran kayan abinci. Ya kara shaida wa kotun da ke zamanta a Jos, Jihar Filato, cewa sun gano baya ga kayan abincin, wanda ake zargin ya saci tukunyar gas da talabiji na bango da kudinsu ya kai N172,000. Laifin,a…
A yau mun kawo muku wata matsala da ke damun duk wata mace mai son shiga harkar fim ko wacce ta riga ta shiga. Matsalar ita ce ana zargin kowace mace da cewa sai ta kwana da ita kafin jaruman kannywood su sanya ta a harkar fim. Shin wannan gaskiya ne? Yawancin mutane sun yarda kuma wasu ba su yarda ba. Abin da ya sa mafi yawan mutane ke kin hakan shi ne rashin tarbiyyar mata da rashin tarbiyya, sanya tufafin da ba sa rufe tsiraici da dai sauransu, wannan shi ne babban dalilin da ya sa mutane ke karbar…