Author: Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

A kokarin mu na kawo muku bayanai da labarai wanda zasu sa ku nishadi da kuma baku ilimi na zamantakewar rayuwa amihad.com ta kawo muku muhimman sirruka bakwai na saka jidigi ga mata. Kamar yadda jaridar PremiumTimes ta rawaito Jigida wasu duwatsu kanana ne dake da nu’i daban daban da ake jera su a igiya ayi sarka da su ana sakawa a kwankwaso domin kwaliya. Wannan irin kwaliyan ya fi suna a wurin matan yankin Nahiyar Afrika. Wasu kasashen har da maza ma sukan saka jigida. Bisa ga al’adun gargajiya mutanen Afrika baya ga kwaliya akwai wasu dalilai da yasa…

Read More

Hello readers, are you searching for a way to start a successful blog today and earn? Then this article is for you! It is not surprising that millions of blogs are online, and daily more blogs are being created. There are plenty of tips and tricks to get your creative blog rocking, raise your profile and help you win more business. This article will focus on five simple steps to help you create your blog fast. 1. Know Why You Want To Blog: Choosing a blogging platform is your first challenge. There are many free options, including WordPress, Tumblr, TypePad…

Read More

Yobe State University Damaturu in collaboration with Ahmadu Bello University Zaria, Kaduna state have reintroduces a 12 calendar months Interim Joint Matriculation Board Programme (IJMB). The Vice Chancellor of the Yobe State University, Professor Mohammed Mala Daura, who revealed that the Programme which will hold in the University campus in Damaturu, was aimed at providing opportunities to prospective students. Daura explained the programme had been in existence but was suspended due to some unforeseen reasons. He revealed that an inspection team from Ahmadu Bello University visited the University and expressed satisfaction with the level of preparedness. “The University did not…

Read More

A wannan satin da yagata malaman Izala da malaman Darika suna maganganu tare da cece-kuce akan wata magana da Sheikh Anas Taufiq Ghana ya fadi cewa, gara kazantar masu Luwadi da kazantar masu Maulidi wanda nan da nan jama’a suka fara masa raddi. Hakan ya faru ne a lokacin da malaman Izala suke sassauta ra’ayin kin Maulidi da suke fama da shi a cikin malaman akwai irin su, Nuru Khalid, Dr Ahmad Buk, inda sukayi kira da a sassauta kiyayyar da akewa masu Maulidi. Domin malaman suna tunanin hakan zai iya kai ga mutum kin Annabi Muhammad (S.A.W), inda a…

Read More

Bamu Amince da Tsarin Raba Maza Da Mata ba – Zanga-Zangar Daliban Jihar Bauchi A ranar Litinin 26/09/2022, Rana ce da aka koma makarantu a Jihar Bauchi kamar yanda hukumomi suka bada daman haka. Jim kadan bayan komawa Makarantun, wasu daga cikin daliban sun mamaye manyan tituna a cikin garin garin Bauchi, suna bayyana wa Gwabnati rashin amincewar su da tsarin raba maza da mata da Gwamnatin jihar Bauchi tayi. Na samu jin ta bakin wani ɗalibi wanda yaso na dakaye sunan shi, ko meye dalilin wannan zanga-zanga da sukeyi, ya bayyana mani cewa, lallai sunayi ne sabida rashin…

Read More

Suddenly a Big question is floating around is What the hell is Bitcoin ETF, Like They Never heard of it. What are Bitcoin ETFs? Bitcoin ETFs are exchange-traded funds that track the value of Bitcoin and trade on traditional market exchanges rather than cryptocurrency exchanges. They allow investors to invest in bitcoin without having to go through the hassle of using a cryptocurrency exchange while providing leverage to its price. How It Works? An ETF (exchange-traded fund) is an investment fund that tracks the price of an underlying asset or index. Today buykamagrausa.com , ETFs are available for several…

Read More

Virtual reality technology has been around for years, but it has recently seen a rise in popularity. Many schools are now starting to use virtual reality education to help students with different needs. Some of the main reasons why schools need virtual reality education include: Why Schools Need Virtual Reality Technology Encourages innovation and exploration The learner is given control over their education using virtual reality. In the parallel “world,” they are free to choose and alter their course. Students’ interest in how things function inspires them to experiment with their creativity. These all contribute to critical thinking and better…

Read More

This is indeed an important annual step that requires careful negotiation. So how do you prepare for the start of the school year ? If obviously, for all those who have multiplied the number of school returns for many years, there is already more or less a proven methodology, for all the parents who have only a few school returns “in the legs” in terms of experience, it is legitimate to wonder about the best way or ways to manage the thing. 1 How to prepare for the start of the school year? The psychological side 2 Prepare well for…

Read More

Bayan mutuwar Sarauniyar England Queen Elizabeth, malamai sunci gaba da maida martani zuwa ga masu alakantata da Annabi Muhammad (S.A.W). Hakan ya biyo yane bayan wasu mutane da suke ta yada maganganu a shafukan sada zumunta bayan mutuwarta. Me rahoton amihad.com yaci karo da bidiyon sharhin da malamai sukayi akan wannan batu na alakanta Sarauniyar da Manzon Allah. Zamu baku cikakaken bidiyon a kasa domin ku kalla gaba daya kuji abinda malamai suke fada. https://youtu.be/8hmVVCCEUbg Wannan shine kadan daga cikin abubuwan da malamai suka tattauna dangane da wannan magana. I even need to find to the problem instance. The…

Read More

Bayan bullar bidiyon dan takarar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a shafukan sada zumunta lokacin da yake motsa jiki ya jawo masa abun magana. Binciken Amihad.com ya tabtar mana da cewa an saki wannan bidiyon don a tabbatarwa al’ummar Nigeria cewa Tinubu lafiyarsa kalau kamar yadda ake zarrgin bashi da lafiya. Sai dai hakan baisa mutane sun amince da wannan lamari ba inda wasu mutane suke cewa wannan bidiyo da aka sake tsohon bidiyo ne  a daukoshi ake yada karya wa mutane. Hakan yasa wasu malamai suma sukace baza’a barsu a baya ba suma sai sunyi nasu martanin kan wannan…

Read More