Wani tsoho, Alhaji Musa Tsafe dake karamar hukumar Tsafe a jihar Zamafara, ya ki amince wa ya saki wata Jikarsa da ya aura tsawon shekaru 20. Alhaji Musa ya yanke shawarar kin sakin jikar tasa ce mai suna Wasila Isah Tsafe ‘yar shekara 35 bayan an sanar da shi cewa auren na su haramtacce ne. Matar tasa, Wasila Tsafe, ta haifar wa Alhaji Musa ‘ya’ya 8. An rahoto cewa, an sanar da Masarautar Tsafe kan maganar auren, inda dattawan afadar suka yiwa Alhaji Musa kiranye, bayan gudanar da bincike aka sheda wa Alhaji Musa cewa, auren na sa da jikarsa…
Author: Lucky Murakami
Lokuta da dama ana kama wadannan gurbatattu masu amfani da sunan mutane suna yaudarar alumma. Majiyarmu tasamu labarin aka mama wani matashi wanda ya shafe sama da shekara goma yana amfani da sunan jarumi Adam a zango yana lalata da mata da sunan zai sakasu acikin film. Wannan matashi dai dubunsa tacikane awani hotel a garin kaduna yayinda yake tareda wata budurwa wanda itama ya yaudareta da sunan cewar zai hadata da jarumi Adam a zango. Wannan dai bashi bane karo na farko da ake samun bata gari suna yiwa jaruman masana’antar Kannywood irin wannan abun ba domin kuwa akwai…
Wata budurwa a jihar Kano ta gudu motar saurayinta bayan yaje saya mata shawarma a wata anguwa wanda hakan ya jawo cece-kuce. Amma dai ku saurari gaskiyar abinda yafaru. A wani labari da muka samu rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wata budurwa mai suna Ilham Kabir Karaye da ake zarginta da sace motar saurayinta bayan da ya fita sayo mata Shawarma a unguwar Kofar Famfo, da ke kan titin Jami’ar Bayero a jihar. Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, SP Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya tabbatar da haka ga manema labarai da yammacin yau Litinin. A cewarsa sun samu…
Bayan dogon hutu da aka tafi bayan kammala shirin Labarina series season 4, a wannan karon shirin ya dawo da wani sabon salo wanda yake dauke da sabbin jarumai. A kwanakin baya dai duniya ta samu labarin matsalolin da daraktan shirin Mallam Aminu Saira ya samu da wasu jaruman shirin wanda hakan ya jawo janyewar jaruman daga aiki a cikin shirin Kamar yadda muka sani Jaruma Nafisa Abullahi na daya cikin manyan jaruman da tauraruwarsu ta haska a cikin wannan shiri me dogon zango na Labarana Bayan wasu matsaloli da jarumar ta samu da masu shirya shirin hakan ya sa…
Wani alhajin Najeriya mai suna Sheikh Abdulrahman Umar Maigona ya rasu a birnin Makkah na kasar Saudiyya bayan kammala aikin hajji. Maigona, malamin addinin musulunci kuma mamba a hukumar jin dadin alhazai ta jihar Gombe ya rasu ne a ranar Alhamis 14 ga watan Yuli a otal din Namma Muwada bayan ya yi fama da gajeruwar rashin lafiya. Shugaban Hukumar Alhazai ta kasa (NAHCON) Dakta Usman Shua’ibu Galadima, wanda ya tabbatar da faruwar lamarin, ya ce an kawo Sheikh Maigona da misalin karfe 1:00 na rana kuma ba tare da bata lokaci ba. A cewarsa, lamarin ya kara ta’azzara, kuma…
Wata kotun majistare da ke Akure a Jihar Ondo ta umarci a daure wani Dele Ebenezer, mai shekaru 31 bisa zarginsa da zama sanadiyyar mutuwar wata karuwa, LIB ta ruwaito. Dan sanda mai gabatar da kara, Omhenimhen Augustine ya sanar da kotu cewa ana zarginsa da halaka Blessing Eze mai shekaru 47, sanadiyyar lalatar da yayi da ita. Augustine ta bayyana yadda mamaciyar ta shiga mawuyacin yanayi yayin da su ke tsaka da lalatar wacce ta yi sanadin mutuwarta. Ana zarginsa da aikata laifin ne a ranar 22 ga watan Yunin 2022, da misalin karfe 4 na safiya a Otal…
Cikin yan kwanakin nan bayan warkewawarta daga rashin lafiya jarumar kannywood Maryam Yahaya takan tafi yawon shaqatawa qasashen waje domin hutawa. Kazalika a wannan lokacin ma birthday na jarumar ya sameta tana qasar Dubai inda tayi bikin a can. Ga kadan daga cikin zafafan hotunan da ta sake a shafin ta na instagram:
The business of selling plastic water called ‘Pure Water’ and synthetic water ‘Bottled Water’ and other types of lemons on the streets has become common around the world due to the acceptance of the business as a way to get money. and kobo for those who do it and help those traveling in vehicles and even on the ground when the need arises Sana’ar sayar da ruwan leda da a ke kira da ‘Pure Water’ da ruwan roba ‘Bottled Water’ da nau’ikan lemuka a kan tituna ya zama ruwan dare gama duniya sakamakon karbuwa da sana’ar ta samu a matsayin…
Wata yarinya ‘yar shekara 11 ta shaida wa kotun sauraron masu aikata laifukan fyaɗe da cin zarafi ta Ikeja, jihar Legas, yadda wani mai wankin mota Ezekiel Udoh, mai shekara 39, yayi mata fyade sannan ya ɗirka mata ciki. LH na wallafa Jaridar The Punch ta samo cewa lamarin ya auku ne a yankin FESTAC Town, na jhar a shekarar 2020. Jami’in ɗan sanda mai tuhuma, Z.A Dindi shine ya jagoranci yarinyar wurin bayar da shaidu. Yarinyar ta bayyana yadda yayi mata fyiɗe Da take labartawa kotu yadda lamarin ya auku, yarinyar tace wanda ake zargin yayi amfani da ita…
LABARINA is a program that has managed to lead the biggest actors of the Kannywood industry including Nuhu Abdullahi, Nafisa Abdullahi, Maryam Wazeery, Teema Yola, the king of music Rabiu Rikadawa, Abdallah Amdaz and many others. The one who found famous narrators, planning, writing and commanding in it. Viewers praised this program with a long range, as it is played between the President and Mahmoud and Lukman, which attracts the viewers. Dalilin Da Yasa Wannan Jumma’a Bamu Fara Daura Shirin Labarina Series Season 5&6 Ba, Malam Aminu Saira Yayi Bayani Game Da Ranar Da Za.a Fara Daura Cigaban Shirin LABARINA.…