Mahaifiyar budurwata ce ta nemi na yi wa ‘yarta ciki- Matashi Matashin da ake zargin ya dirka wa budurwarsa ciki a jihar Oyo ya sanar da kotun da ke yi masu Shari’a a birnin Ibadan babban birnin jihar cewa mahaifiyar yarinyar ce ta roki ya yi wa ’yarta ciki kafin su yi aure. Budurwa ce dai ta kai karar wannan matashi kotu don a raba tsakaninsu inda ta ce bayan ya yi mata ciki ya daina kula da ita da abin da ta haifa masa yadda ya kamata. Matashin ya fada wa kotu cewa iyayen budurwar ne suka nuna cewa…
Author: Lucky Murakami
Safiya Yusuf wadda akafi sani da Safara’u a cikin shirin Kwana Casa’in mai dogon zango ta kasance da su Mr442 da Ola of Kano wanda suke tsare a gidan yari yanzu haka a kasar Niger.Wannan Bidiyo ya jawo safara’u SAFAA ce-ce-ku-ce Bayan an kama mai gidanta. An zargi Safara’u din da nuna halin ko in kula akan kama mai gidan nata,sai dai kuma wata majiya ta tabbatar mana da cewa an sami rashin fahimta a tsakanin su kafin faruwar wannan lamarin. Kwatsam sai a jiya Jarumar ta saki wani fefen bidiyo Wanda yayi matukar tada hazo a shafin sada zumuntar…
Tofa an kuma wai mace ta haifi mace inji Hausawa ku kalli wasu zafafaen hotuna jarumar kannywood mai suna fati washa wacce kowa ya santa jaruma ce mai farin jini da kuma kokari wajen iya shirin film da kuma mayar da hankali akan aikin wanda shine yasa a kullum take kara yiwa ragowar jaruman nisa da kuma rata. Ku duba ku kalli yadda ya saki wasu zafafen hotuna wanda a yanzu ta saka wasu mutanen a zaton cewa tafi kowacce jaruma acikin masana’antar kannywood da kuma iya wanka shin anaku tunanin hakane ? Ko kuma kawai dai zancene. Da yawa…
Wani fasto ya yi wa wasu kananan yara ’yan uwan juna fyade har daya daga cikinsu ta samu juna biyu. Yarinyar da wannan fasto ya dirka wa ciki tare da ’yar uwarta mabiyansa ne a wani cocin Cherubim And Ceraphim da ke Jihar Ogun. Kakakin ’yan sandan jihar, Abimbola Oyeyemi, ya ce, “kananan yaran sun bayyana cewa idan suka je addu’ar dare a cocin, faston kan kai su gidansa, ya tursasa su tsoti wani wanda ke sa su barci nan take, idan sun farka za su ga an yi amfani da su. “Da aka tambaye su abin da ya hana…
Wani matashi ya yi karar iyayen budurwarsa a gaban Babbar Kotun Shar’iar Musulunci da ke Hotoro a Kano yana neman kotun ta hana su aura. Wani matashi ya yi karar iyayen budurwarsa a gaban Babbar Kotun Shar’iar Musulunci da ke Hotoro a Kano yana neman kotun ta hana su aurar da ita ga wani saurayin daban.. Tunda farko matashin mai suna Imam Mukhtar Dala ya yi karar budurwarsa Muhassin Auwal Dala da mahaifinta A.A. Dala da kakanta Sani Mai Alawayyo da kuma aminin babanta, Alhaji Audu, inda ya nemi kotu ta dakatar da auren da ake kokarin yi wa Muhasin…
Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto. Innalillahi wa’inna ilaihiraji’una mun samu wani sabon labari mai matukar ban tausayi. Wani matashi ya tafka wata aikaka aikar rashin imani da kuma tausayi akan wata yarinya. Wannna yarin yar ba kowa bace face yar yayar wannan matashin da ya kashe ya rinyar. https://youtu.be/JyiaIn77FZQ Inda daga bisani ya binne ta a cikin kichin kuma ya fora tayils akanta tsabar rashin imani.
Kai ziyarar Mawaki Hamisu breaker zuwa gidan mahaifiyarsa kukalli abinda ya faru. Ajiyane ne dai mawaki Hamisu breaker yakai ziyara ta Barka da Sallah gidan mahaifiyarsa dake unguwar Dorayi anan birnin Kano karamar hukumar Gwale. Inda dandazon Al umma suka fito domin gaisawa dashi da kuma daukar hotuna. Hamisu breaker dai mawakin ne wanda ludayinsa kekan damu a wakokin soyayya dana fina finan Hausa kuma mawaki ne wanda akance bashi da girman kai kamar sauran wasu mawakan. Idan baku mantaba shine mawakin da yayi wakar jaruma wacce ake zargin ta kakkkashe aure. https://youtu.be/VYnSdUjX0_s Ya kai ziyarne a yammacin ranar Alhamis…
Oh kalli jaruman da sukai abin da babu Wanda ya tabayi tunda a ka kafa masana’an tar kannywood a shawan shekaru a wannan lokacin harma dai masoya sukai mamakin. Yadda yakamata tun dai baiyan kafa masana’antar kannywood a tsawan wannan shekarun dai anyi jarumai maban banta Wanda sukai abin da babu Wanda ya Kai su. Harma dai ko cikin Mata kannywood Wanda akai tun a wannan can lokacin suke mamakin yadda na yanzu suke yin wadan nan abun buwan dan su a lokacin su babu Wanda ya Isa yayi hakan. Kuma dai lamarin jaruman a wannan lokacin shine suna fin…
Da ɗumi-ɗumi: Wani Ƙani ya dirƙawa matar yayansa Amarya sabuwa fil ciki a Nasarawa. Ƙani mai suna David, ya dirƙawa matar yayansa ciki a ƙaramar hukumar Doma Jihar Nasarawa. bayan yayan nasa ya tafi samun horo na wata tara domin zama Ɗan sanda.” “Rahoton ya cigaba da cewa, yayan na sa mai suna “Japhet” ya yi sabuwar amarya inda suka yi alƙawarin ba za su kusanci juna ba har sai ya dawo samun horo na zama cikakken Ɗan sanda.” Bayan tafiyar “Japhet” ɗin zuwa samun horo ba wuya na zama Ɗan sanda, sai ƙaninsa “David” ya Yi amfani da wannan…
Kalli Video Rawa Wanda Maryam Yahaya Tayi Kafin Ta Fara Fim A Kannywood. https://youtu.be/oYC5TFiA-JE