Daga Wajen Daukar Sabuwar Bodiyon Wakar Mr442 Da Safara’u Mai Suna “Inda Asss” Wannan Bidiyon Wakar Tun Yanzun Wajen Daukarsa Ya Jawo Maganganu Daga Wajen Al’umma Domin Irin Rashin Darajar Da Aka Fara Gani A Bidiyon Wakar.
Har A Kullun Mr442 Tare Da Abokan Aikinsa Harda Safara’u, Sunata Sake Bullo Da Wani Sabon Lamarin Da Yake Jawo Cece Ku Ce, Inda Har Kullun Abun Nasu Gaba Yakeyi Ba Baya Ba.
Abin Tambaya Anan, Shin Su Sunfi Karfin Hukuma Ne, Koko Dai Kawai An Kyalesu Ne Suci Karen’s Ba Babbaka, Ganin Yanda Kullun Suke Fitar Da Wasu Sababbin Salon Iya Shege Ba Tare Da An Musu Birki Ba.
https://youtu.be/YokfaK5o3X4