• Sat. Apr 27th, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Month: October 2022

  • Home
  • Yadda Babban Abokin Ango Ya Yaudari Amarya Da Sabuwar iPhone Yayi Lalata Da Ita Ana Gobe Daurin Aure

Yadda Babban Abokin Ango Ya Yaudari Amarya Da Sabuwar iPhone Yayi Lalata Da Ita Ana Gobe Daurin Aure

Ana saura watanni biyu a daura mata aure da saurayin da sukayi shekaru 2 da rabi suna soyayya, sai gashi kwadayi da son zuciya ya jawo mata rashin wannan mijin…

Allah Sarki Rayuwa Abinda Wadannan Yaran Almajiran Sukai Ya Bawa Kowa Mamaki

Wani mutum mai suna King Principal ya bayyana karamcin da wasu mabarata da ya taba taimako suka masa. Principal ya bayyana cewa ya saba bawa yaran kyautan kudi duk lokacin…

Ya Shigo Daki Ya Kama Matarsa Da Abokinsa Suna Cin Amanarsa

Duniya ina zaki damu, wani magidanci ya tona asirin yadda ya shigo otel bazata ya taras da matarsa tana cin amanarsa da kwarto a dakin otel inda wanda ya shaida…

Yana Fitowa Daga Gidan Kurkuku An Sake Kamashi Yana Lalata Da Karamar Yarinya

An kama wani mutum mai suna One Mercy Orija da laifin yi wa yarinya mai shekara 12, mai suna Janet Fakeye fyade, a Abeokuta, ta jihar Ogun. Orija, ya ce,…

Yadda Wani Matashi Ya Kashe Mahaifinsa Saboda Ya Bata Masa Rai

Rundunar ‘yansandan jihar Legas ta kama wani mutum mai shekara 21 da ake zarginsa da laifin kashe mahaifinsa mai kimanin shekara 70. Mai magana da yawun rundunar ‘yansandan jihar SP…

Batun Lalata Dan Yan Matan Jami’a Gaskiya Tayi Halinta

Abunda zan rubuta yanzu da yawa cikin Malaman jami’ah sun san haka yake, amma galibi kowa zai kauda kai ne saboda gudun zargi, ko kuma kar ace yana baiwa cutar…

Abun Kunya An Kama Malamin Makaranta Yana Lalata Da Dalibarsa

Bisa laifin yin lalata da dalibansa, Kotu ta daure Malami na tsawon Shekara 7 a legas. A ranar Litinin din da ta gabata ne wata kotu da ke Ikeja ta…

Sha’awarmu Ta Motsa Muna Bukatar Mazan Da Zasu Kwanta Damu Inji Matan Gidan Yari

Wasu mata masu matukar bukatar jima’i da ke gidan yarin Malindi Kilifi a kasar Kenya sun roki gwamnatin kasar da ta saka sabuwar doka da za ta bar su jin…

Babbar Magana Kalli Yadda Yan Daba Suka Kaiwa Masu Zagayen Maulidi Hari

Wasu ’yan daba sun far wa masu zagayen maulidi da mugayen makami, sun hallaka mutum daya, sun ji wa wasu rauni. Lamarin ya faru ne a Chanchaga ta garin Minna,…

Mazan Yanzu Duk Ragwaye Ne Haryanzu Ba Wanda Ya Taba Gamsar Dani A Kan Gado Inji Wata Budurwa Marar Kunya

Wannan itace tambayar da wata dalibai suka turo domin neman karin bayani. Munga ya dace mu fito da tambayar a fili domin mata masu irin wannan matsalar suma su karu…